Shasha academy

Shasha academy Muhammad

Assalamu alaikum yan uwa musulmai muna sanar daku cewar mun fara sayar da form nashiga makarantar mu mai albarka mai sun...
12/05/2021

Assalamu alaikum yan uwa musulmai muna sanar daku cewar mun fara sayar da form nashiga makarantar mu mai albarka mai suna shasha acadamy nursery and primary school oba ille akure north ondo state ga mai bukata atun tubemu ta yanar gizo ko ta wannan number din 08167219490 donkarin baya ni; matakin karatu nursery and primary school mungode sai kunzo allah yayimana jagora.

12/05/2021

Masu sauraro Assalamu Alaikum!

Badriyya Tijjani Kalarawi tare da Sani Aliyu ke fatan kun wayi gari lafiya.
A cikin shirin Safe da na Hantsi daga BBC Hausa a yau Laraba 12.05.2021, za ku ji cewa:

1 - A Najeriya kuwa, masana sha’anin tsaro ne s**a fara tsokaci kan matakin da gwamnatin kasar ta dauka kan
tabarbarewar tsaro a yankin Kudu maso Kudu da, Kudu maso Gabashin kasar.

2 - Ya yin da Najeriya za ta yi bikin sallah karama a ranar Alhamis, makwafciyarta Jamhuriyar Nijar kuwa yau ta ke
Sallar.

3 - Za kuma mu je kasar Ghana, inda ita ma k**ar Najeriya sai gobe Alhamis za a gudanar da bikin sallah
karama.

4 - Gwamnatin kasar Habasha ta ce bincikenta ya gano mutum 93 da aka kashe a watan Nuwamba a yankin
Tigrai, ‘yan tawaye ne ba farar hula ba.

5 - Kwararru a fannin lafiya na duniya na ta gargaɗi cewa, ƙasashen Afirka na iya bin sahun Indiya, matuƙar ba a
ƙara yawan allurar riga-kafin da ake yi wa jama'a a nahiyar ba.

Za ku iya k**a mu akan mita 21, 25 da mita 31, ko a shafinmu na internet bbchausa.com, da manhajar Tunein a
BBC Hausa.

Address

Shasha Market
Oba-Ile
AKURE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shasha academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category