Malama Fadima Nafiu Nguru

Malama Fadima Nafiu Nguru This page is mainly for preaching,and other islamic activities posting.

26/04/2026
26/04/2026

Goron sallah! Goron sallah!!

Daga makarantar alkitabu wassunnah littahfizul Qur'an Lowcost Nguru Yobe State.

Mai gabatarwa: Dr Muhammad Auwal Salis

Ta'aliƙi: Malama Fadima Nafi'u Nguru.

Venue: Juma'at mosque lowcost Nguru.

Assalamu alaikum warahmatullah.Makarantar alkitabu wassunnah littahfizul Qur'an Lowcost Nguru Yobe State nasanar da iyay...
23/04/2026

Assalamu alaikum warahmatullah.

Makarantar alkitabu wassunnah littahfizul Qur'an Lowcost Nguru Yobe State nasanar da iyaye mata da yara zuwa wajen Wa'azin Goron sallah idan Allah yakai mu kamar haka.

Mai gabatarwa: Dr. Muhammad Auwal Salisu
Maudu'e: Kyawawan zato ga Allah

Mai ta'aliki: Malam Fadima Nafi'u Nguru

Rana: Lahadi 26-04-2026
Lokaci: 10:00 Na safe
Waje: Masallacin juma'a na Low-cost

Allah yabada ikon zuwa Amin

31/03/2026

Alhamdulillah jiya minshiga garin kulle da yakubari da rugar modibbo bello Domin yin da'awa da cigaba da wayar musu da Kai akan Abinda Ya shafi addinin Musulunci

17/03/2026

Alhamdulillah cikin ikon Allah mun samu damar zuwa wasu Rigage guda biyu domin yin da'awa da kuma koyar dasu abubuwan da s**a shafi Muslunci.

Cikin ikon Allah munje lafiya kuma mun dawo lafiya Bayan haka mun basu wani abu kaɗan wanda zasu sha ruwa dashi.

Allah yayi mana jagoranci Amin

Assalamu alaikum warahmatullah.Wannan makaranta ta Alkitabu wassunnah littahfizul Qur'an Lowcost Nguru Yobe State na gay...
07/03/2026

Assalamu alaikum warahmatullah.

Wannan makaranta ta Alkitabu wassunnah littahfizul Qur'an Lowcost Nguru Yobe State na gayyatar iyaye mata wajen rufe Ramadan lecture da za'ayi wanda a Ranar Monday 20-Ramadan
09-03-2026 idan Allah yakaimu a Lowcost Central Mosque.

Wanda zamu samu Babban bako wata provost na College of Education and legal Studies Nguru Professor Usman Manzon.

Allah bada ikon zuwa Amin.

28/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Zahra Bulama Abdullahi, Gambo Ali Dagona, Rukayya Nafiu, Abdulmumin Isa Dawaki, Sadiya Hassan, Isah Hassan Aure, Hussaina Adamu, Aisha Garba, Aisha Musa, Danladi Muhammad Hamza, Hafsat Iliyas Isah, Ahmad Ali

Neman taimako domin sanya farin ciki a cikin marayu.Wannan taimakon bawai iya kuɗi bane a'a duk wani abu wanda aka san y...
21/02/2026

Neman taimako domin sanya farin ciki a cikin marayu.

Wannan taimakon bawai iya kuɗi bane a'a duk wani abu wanda aka san yaro zai nema daga Wajen mahaifinsa ana buƙatar wannan taimakon Allah yabada ikon mai makawa.

Domin karin bayani za'a iya tun tubar shugabar kwamitin a wannan number.
+234 816 856 0339.

Ramadan Mubarak to you all
20/02/2026

Ramadan Mubarak to you all

07/01/2025

Masha Allah 💓
Allah yaqara Kaifin Tilawa

Address

State Low-cost Estate Nguru
Nguru

Telephone

+2349135148009

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malama Fadima Nafiu Nguru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Malama Fadima Nafiu Nguru:

Shortcuts

Share