Ngilewa Old Students Association NOSA Class Of 2K13

Ngilewa Old Students Association NOSA Class Of  2K13 Education is light in life

Alhamdulillah,all the praise be to almighty Allah that show me this respectful day that i became nguru local government ...
24/05/2021

Alhamdulillah,all the praise be to almighty Allah that show me this respectful day that i became nguru local government coordinator of the above respectful association in the northern part nigeria i.e Arewa Student orientation forum. With my humble self i congratulate to my self,may allah give permission to us fulfill our promise. Yahayyu, Yaqayyum.

Alhamdulillah, dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki wanda ya nuna min wannan rana ta girmamawa da na zama kodinetan karamar hukumar nguru na kungiyar nan ta girmamawa a arewacin nigeria watau Arewa Student orientation forum. Tare da kaskantar da kai na ina taya kaina murna, allah ya bamu izini mu cika alƙawarinmu. Yahayyu, Yaqayyum.

Wannan kungiya mai suna asama tana taya wasu daga cikin yayanta murnar samun admissiin,ubangiji allah yasa su shiga a sa...
24/02/2021

Wannan kungiya mai suna asama tana taya wasu daga cikin yayanta murnar samun admissiin,ubangiji allah yasa su shiga a saa,wanda suke ciki allah yabasu saa,Wanda basu samu damar shiga ba allah yasasu. Ameen.

*MEETING! MEETING!! MEETING!!!**Ngilewa Old Students Association Class 2013 (N.O.S.A)*  Wannan kungiya mai suna asama ta...
07/12/2020

*MEETING! MEETING!! MEETING!!!*

*Ngilewa Old Students Association Class 2013 (N.O.S.A)*

Wannan kungiya mai suna asama tana gayyatar dukkanin yayanta zuwa wajen taronta na musamman da zata gabatar kamar haka:

*Venue: Ngilewa Nursery And Primary school nguru*

*Date: Friday 11th December 2020*

*Time: 3:50:00pm*

Zuwa wannan taron na da muhimmanci sosai saboda akwai muhimman abubuwa da zaa tattauna dan samun cigaban wannan kungiya da kuma yayanta gaba daya,Allah yasa haka ameen summa ameen.
*Allah yabada ikon zuwa*

*Mustapha Muhammad hassan*
*P.R.O*
*N.O.S.A*

*For Secretary*
*Abubakar Abdullahi*

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN  Wannan kungiya Mai suna asama tana Mika sakon ta'axiya ga iyalan gidan malam aji ma...
18/08/2020

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Wannan kungiya Mai suna asama tana Mika sakon ta'axiya ga iyalan gidan malam aji mamman,malamai da daliban ngilewa nursery and primary school nguru bisa rasuwar malama fatsima aji mamman (senior mistress of ngilewa primary school nguru)wacce Allah yayi mata rasuwa jiya litinin 17/08/2020 akayi janaizar ta a tashan ayuba, tsohon nguru misalin karfe 5.30.
Allah yajikanta yamata rahma Allah yasa aljannah makomarta makomarmu.
Malama fatsima malamace Mai kwaxo Mai kishin dalibai Mai son dalibai suyi karatu.Allah yamata rahma Dan nabiyu rahmati.

Sign in by president of NOSA
Muhammad Abba Abubakar

06/08/2020

*NGILEWA OLD STUDENTS ASSOCIATION (NGOSA)*

The above named association wishes to invite you to attend *Public enlightenment* on :

*1. Illar Fyade*
*2. Tarbiyar Matasa a yau*
*3. Muhimmanci karatu na matakin farko*

Speakers :

1. *Dr. Abba Idriss Adam*
(Provost AACOLIS NGURU)

2. *Dr. Adam Muhammad Abubakar*
(Lecturer Department of Islamic Studies, Yobe State University Damaturu)

3. *Malam Muhammad Kachallah*
(Head of School Services Nguru L.G.E.A)

Which is slated for :

*Date : Saturday 8th August, 2020*
*Time : 3:30pm*
*Venue : Ngilewa Primary School Nguru.*

*Adam A Adam*
*Public Relation Officer*
*NGOSA*

Wannan kungiya Mai suna asama tana dukkanin alumman musulmaai barka da sallah.allah ya maimaitana
03/08/2020

Wannan kungiya Mai suna asama tana dukkanin alumman musulmaai barka da sallah.allah ya maimaitana

Wannan Kungiya Mai suna asama tana Mai gayyatar duk wan member na wannan Kungiya xuwa wajen taron ta na sanin yadda xaay...
02/05/2020

Wannan Kungiya Mai suna asama tana Mai gayyatar duk wan member na wannan Kungiya xuwa wajen taron ta na sanin yadda xaayi bullawa xama na sallah,gobe asabar bayan sallar ishai ,maxa only

Address

HASSAN KAKURI Street
Nguru

Telephone

+18132513244

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ngilewa Old Students Association NOSA Class Of 2K13 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category