Prof Saminu Dagari

Prof Saminu Dagari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Prof Saminu Dagari, Academic camp, Federal University Gashua, Nguru.

15/11/2025

Wani abin sai Baba Aremu !!!

27/10/2022

RUBUCE-RUBUCE YAYI RANA!!
Alhamdulillah, to ai gashi kowa ya gani. An da'de a Jihar Yobe ba,a ga irin haka ba. An biya albashin watan Oktoba, 2022. Ma,aikatan Jiha an biya su ran Laraba, 26 ga wata, 'Kananan Hukumomi kuwa ran Alhamis, 27 ga wata. Wannan abin a yaba ne, 'kwarai da gaske.
Mai girma Gwamna, kai kanka zaka samu kwanciyar hankali da nutsuwa, wannan abin da kayi. Saura da me, akwai ha'kko'kin mutane a gurin Gwamnati k**ar haka;

1) Ku'da'dan Masu Ciyarwa
'Dorewar karatun yara 'yan makarantar kwana na Gwamnatin Jiha, ya ta,alla'ka ne da biyan basuss**an da masu ciyarwa suke bin Gwamnati. Wa'dannan mutane 'karfin su ya 'kare. Rashin biyan su, ya haifar da matsaloli da yawa;
A) Rashin wadataccan abinci, yasa dayawa daga yaran makarantun kwana, sun shiga bara dan neman abinda za su ci. Wasu kuma sun kwashe kayan su, sun gudu gida.

B) Masu Ciyarwa sun shiga hali mara da'di. 'Karfin su ya 'kare. Wasu sun kasa ci gaba da ciyarwar. Wasu ko rigima suke da masu basu kayan abincin. Wasu ma hidimomin gidajen su, ya gagare su. Idan an tashi biyan su, a daina gutsira musu. A basu abu mai kauri da zai musu maganin matsalolin su.

2) Ku'da'dan Sallama Na 'Yan Ritaya (wato, Gratuity)
Akwai wa'danda su kayi ritaya da yawa a zaune shekaru da yawa wa'danda ba,a sallame su ba. Wa'dannan mutane sun shiga hali mara da'di. Wasu ma daga cikin su, sun mutu, saboda matsaloli na rayuwa. Biyan wa'dannan mutane ibada ce.

3) Tallafin Ku'din Karatu (wato, Scholarship)
Raban Gwamnatin Jihar Yobe ta biya Scholarship, tun shekarar 2019. Yanzu an bu'de Jami,o,i da sauran manyan makarantu. Ya k**ata Gwamnati ta nemo ku'di ta biya yara ku'da'dan nan na Scholarship, domin sune Shugabannin mu nan gaba. Idan ba muyi tattalin su ba, sai mu wahala nan gaba.

24/10/2022

A,UZUBILLAHI, ALLAH KA TSARE MU DA MUMMUNAN AIKI !!
Duk abin da mutun ya keyi, ya nemi taimakon ALLAH (SWT), komai sai yazo da sauki. A halin da ake ciki, 'barna a wurin mahukuntan mu na Jihar Yobe, ta kai mummunan matsayi.

A jiya Lahadi 23 ga watan Oktoba, 2023, aka yiwo takakkiya har 'daki na a gidan mu, aka yimin tayin ma'kudan ku'di daga Gwamna Mai Mala Buni, inda aka ce, an kawo min ne, domin in murmure daga matsalolin da rashin albashi na watanni ya shigar da malaman Jami'a. Oh, ALLAH da iko Ya ke. Abin da Buba Garba, yake ta gaya min, yau gashi na gani da ido na.

Banyi wannan rubutun bane domin in burge kowa ba, nayi ne domin garga'di da jan kunne, kada kowa ya sake zuwa min da sa'ko irin wannan. Wannan ba shine na farko ba. Wannan Gwamnatin ta Mai Mala Buni, aiken ta na uku ke nan, zuwa wuri na, ban da ha'da ni da 'yan uwa na da kuma 'kannan mahaifiya ta.
ALLAH Ya kare ni, kuma ina ro'kon Sa da Ya kare 'daukakin musulmai daga wannan bala,in.

Wannan jajirce wa asali ta samo. A lokacin da yaya na Ambasada Rabiu Dagari, ya samu aikin sa na farko. Baban mu, ya zaunar da shi, yace masa, "Rabiu, kaji tsoran ALLAH. Duk wanda yaci dukiyar mutane, ba zai shiga Aljanna ba. Wannan nasiha, duk da bani a kaiwa ba, ta shiga kaina sosai, kuma ina amfani da ita.

IN DIREBA YAYI BARCI, MOTA SAI TA ZARCE DA FASINJOJI LAHIRA
In ALLAH Ya yarda, ba zanci amanar mutanan Jihar Yobe ba. Ha'ki'ka, ni malamin Jami,a ne fiye da shekara talatin. Ban tara ku'di ba da kadarori. Amma, Alhamdulillah, tun da ALLAH Ya barni da lafiya ta, ina bauta masa.

Ai Gwamna yayi kuskure, ba ni za,a yiwa wannan sakarcin ba. Ya k**ata ya san a bishiya 'daya, akwai lemo mai za'ki, akwai mai tsami, akwai wanda ko ruwa babu a cikin sa. Akwai wa'danda suke rubuce-rubuce, dama tun farko, 'yan tashi biya ne. Ni bana daga cikin irin wa'dannan mutanan. Nayi imanin Mai Mala Buni ba zai iya bani ku'din da akayi mini tayi a UNILAG ba.

Ba zan ci amana ba. Nine direba a Jihar Yobe a yanzu haka. Kowa yaga irin gudummowar dana bayar a rigimar Ahmed Lawan da Bashir Machina, tun kafin lauyoyi su fara aikin su, ba wai dan bana san Ahmed Lawan ko ina san Bashir Machina. Nayi ne a bisa a'kida da gaskiya.Duk rubutun dana keyi da hujjoji na keyi, ba irin na 'yan baragada, 'yan tashi biya ba. Idan na kar'bi cin hanci, bayan cin amanar mutanan Jihar Yobe da ALLAH Zai k**a ni da shi, akwai mutane da yawa da zuciyar su zata buga da jin mummunan labarin nan. Dan haka, ina ro'kon ALLAH ya raba ni da wannan mummunan aiki.

Mutane su nawa al,amarin Jihar Yobe, ri'kon sakainar kashi, wallahi za ayi nadama in wannan mutumin ya zarce a mulki. Dan haka, wallahi a fara shirye shiryen zare shi daga mulki, domin ai "Jiki magayi !!

*TOP 20 LIST OF THE MOST INDEBTED NATIONS IN THE WORLD.*1. USA ($18,286 trillion)2. UK ($7,499 trillion)3. France ($5,25...
30/07/2022

*TOP 20 LIST OF THE MOST INDEBTED NATIONS IN THE WORLD.*

1. USA ($18,286 trillion)
2. UK ($7,499 trillion)
3. France ($5,250 trillion)
4. Germany ($5,084 trillion)
5. Netherland ($4,124 trillion)
6. Luxembourg ($3,900 trillion)
7. Japan ($3,408 trillion)
8. Italy ($2,285 trillion)
9. Ireland ($2,236 trillion)
10. Spain ($2,036 trillion)
11. Canada ($1,791 trillion)
12. Switzerland ($1,699 trillion)
13. Australia ($1,563 trillion)
14. China ($1,437 trillion)
15. China Hong Kong ($1,416 trillion)
16. Singapore ($1,300 trillion)
17. Belgium (($1,194 trillion)
18. Sweden ($938 billion)
19. Austria ($629 billion)
20. Norway ($623 billion)

*TOP 10 MOST INDEBTED AFRICAN NATIONS TO CHINA, IMF AND WORLD BANK.*

1. Angola ($25 billion)
2. Ethiopia ($13.5 billion)
3. Kenya ($7.9 billion)
4. Republic of Congo ($7.5 billion)
5. Sudan ($6.4 billion)
6. Zambia ($6.5 billion)
7. Cameroon ($5.5 billion)
8. Nigeria ($4.8 billion)
9. Ghana ($3.5 billion)
10. DR. Congo ($3.4 billion)

Nigeria is not amongst the world's indebted countries.

Every country lives on borrowings.

Don't let anyone deceive you.

You can always check for facts via Google.

SOURCE: World Bank Annual Report for 2021

*NB: SHARED AS RECEIVED*

Stop sleeping on your books. Outsiders will pick them and tell you what you don't know. That's knowledge!!
30/07/2022

Stop sleeping on your books. Outsiders will pick them and tell you what you don't know. That's knowledge!!

‘KUNGIYAR ‘KWADAGO TA ‘KASA (NLC) TANA FAKEWA DA JAHILCIN AL, UMMA TA INGIZA SU YIWA GWAMNATI BOREHa’ki’ka gaskiya ne.Na...
29/07/2022

‘KUNGIYAR ‘KWADAGO TA ‘KASA (NLC) TANA FAKEWA DA JAHILCIN AL, UMMA TA INGIZA SU YIWA GWAMNATI BORE

Ha’ki’ka gaskiya ne.Naijeriya ta ratta’ba hannu kan dokar ‘Kungiyar ‘Kwadago ta duniya (wato ILO) ta shekara 1998 mai ‘kudirori k**ar haka;
i) ‘Yancin kafa ‘kungiya da kuma ‘kulla yarjejeniya akan hakkokin ma,aikata
ii) Kawo ‘karshan duk wani aikin tilas da ake sa mutane
iii) Kawo ‘karshan aikin wahala da ake sa ‘kananan yara
iv) Cire banbanci wajan aiki da sana,a

Ba zai yiwu ayi amfani da wa’dannan ‘kudirori ba, ba tare da la,akari da dokokin ‘kasa ba. Kundin tsarin mulki na Naijeriya (wato Constitution) na 1999, shine mafi girman doka ta ‘kasa da ake amfani da ita.
Kuma sashi na 1(3) na wannan kundin ya tabbatar da cewa duk lokacin da wata doka da taci karo da wani sashi a wannan kudurin, to wannan doka jefar da ita ake.

Wasu ‘kudirori na kundin mulkin Naijeriya akan dokar ‘kwadago ta ‘kasa sune;

 Sashi na 40 ya bawa ko wanne mutum ‘yancin shiga ‘kungiyar da ransa yake so, domin kare muradun sa.

 Sashi na 45 ya ‘kwace wannan ‘yancin kai tsaye, idan ‘kudiri yaci karo da matsala ta tsaro, zaman lafiya, mutuncin al,umma wanda ya shafi ‘yanci da walwalar jama,a.
Ita kanta ‘Dokar ‘Kwadago ta ‘kasa, ta ta,alla’ka ne akan wannan sashi na 45.

Abin takaici shine, ‘kungiyar NLC ta maida kanta tamkar ‘kungiyar ‘yan sanda ta ‘kasa (wato Nigerian Police), inda take fidda dokoki, amma masu barazana wajan wargaza zaman lafiyar ‘kasa. A irin haka ne, shugabar ‘kungiyar ‘kwadago ta Jihar Legas, Mrs Agnes Sessy, tayi barazanar cewa, “idan Gwamnatin tarayya bata sasanta da ‘kungiyar ASUU ba cikin sati biyu, za,a yi mummunar zangazanga a ‘kasa, wacce zata mayar da zangazangar da aka yi ta “ENDSARS” wasan yara.

Wannan mummunan firice, wanda zai haifar da tashin hankalin da zai kawo ta’bar’barewar doka da oda. Dan haka Gwamnati tayi gaggawa wajan k**a wannan mata, a tuhume ta da laifin cin amanar ‘kasa.

Ina kira ga Gwamnati da ta saurari ASUU akan bu’katun da s**a shafi i) ‘Karin albashi da kyautata yanayin aiki na dukkan ma,aikatan Jami,a. ii) Biyan ku’da’dan alawus na ayyukan da malamai s**a yi.

Ban goyi da bayan Gwamnati ta yarda da matakin bawa malamai ‘kudurin biyan albashi da suke so a ‘dauke daga ofishin ‘Babban Akanta’ na Naijeriya zuwa ‘Hukumar Jami,o,i ta ‘kasa (wato NUC),wanda ake kira ‘UTAS’, domin yin hakan ya karya ‘kudurin cin gashin kai na Jami,o,i na shekara 2007 (wato, “2007 University Autonomy Act”).Wannan ‘kudurin, ASUU ta wahala ‘kwarai kafin Gwamnati ta sakar mata. To, yaya kuma ASUU za ta fito ta ya’ki ‘kudurin da ta sha wuya ta samo?

Wannan yajin aiki na ASUU, ya kawo matsaloli ainun ga ‘dalibai da iyayan su da su kansu malaman. Ga bayanin yadda wasu malaman s**a shiga cikin takaici sak**akon wannan yajin aikin;

- A wani rahoto na BBC Hausa, wasu malamai a Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya, sun shiga aikin leburanci domin biyan bu’katun su na yau da kullun, sak**akon matsalolin rayuwa da s**a shiga.

- Bayanin da wasu malamai s**a yiwa jaridar ‘Thisdaylive’
John Bardi (Malami a Jami,ar Benin):”Na dogara ne kacokan akan iyali na, wajan tallafi na ku’di. Na kar’bi bashi daga wajan abokai na, iyali na, da niyyar biyan bashin, idan an biya mu albashin mu da aka ri’ke. Tsofin ‘daliban mu, kuma abokai na suma sun taimaka min.”

Dr. Akpughe Ohenemudiaga (Malami a Jami,ar Benin): Rayuwa ba albashi, bata da sau’ki. Da farko, duk mun ‘dauka, yajin aikin ba zai da’de ba. Muna tunanin Gwamnatin tarayya ba zata bari ‘daliban Jami,o,in ta su wahala ba.”

Dr (Mrs.) Shalom Israel (Malami a Jami,ar Benin): “A yanzu dai rayuwa sai dai muyi rance da ro’ko. Wa’danda s**a fi shan wahala sune wa’danda suke kan magani – wato masu hawan jinni da ciwon s**ari. Ni kaina sai da na garzaya Minna wajan ‘yan uwa neman agaji. Kai sai da ta kaini da rancan ku’di a wurin wani ‘kanina rabaran na coci.”

Dr Tayo Popoola (Malami a Jami,ar Legas): “Muna nan muna rayuwa cikin ikon ALLAH. To, amma dole in fa’di gaskiya. Ba wani malamin Jami,a a yanzu da baya jin jiki, sak**akon tsayar da albashi da aka yi.”

A maimakon ASUU ta ci gaba da fito na fito da Gwamnati, ya k**ata ta zubar da mak**ai ta rungumin sulhu. Ta tattauna da Gwamnati akan ‘kuduranta muhimmai, domin ‘daliban mu su koma ajijuwan su.

THE NIGERIA LABOUR CONGRESS (NLC) CAPITALISES ON MASS IGNORANCE TO PROMOTE ILLEGALITY          Yes, it’s true. Nigeria h...
29/07/2022

THE NIGERIA LABOUR CONGRESS (NLC) CAPITALISES ON MASS IGNORANCE TO PROMOTE ILLEGALITY

Yes, it’s true. Nigeria had ratified the 1998 International Labour Organization (ILO) Fundamental Principles and Rights at Work covering the following subjects;
i) Freedom of association and the effective recognition of the right to collective bargaining
ii) The elimination of all forms of forced or compulsory labour
iii) The effective abolition of child labour
iv) The elimination of discrimination in respect of employment and occupation.

But these principles were not to be applied without restrictions. The Constitution of the Federal Republic of Nigeria 1999 as amended is the supreme law of the country.

Section 1(3) of the Constitution stipulates that, “any law, which is inconsistent with its provisions, are to the extent of the inconsistency null and void.”

Some provisions of the constitution on labour rights are given below;
Section 40 guarantees the right of every person to form or belong to any trade union or any other association for the protection of his interest.
 Section 45 however permits derogation from this all important right in the interest of defence, public safety, public order morality or public health or for the purpose of protection of the right and freedom of other persons. Presumably, the Trade Disputes (Essential Services) Act and the Trade Unions Act itself were made pursuant to Section 45.

NLC had unfortunately arrogated to itself the powers of the Nigerian Police, dishing out orders and treats to shut down the country, while Government watches helplessly.

Hear this treat from the Lagos NLC chairperson, Mrs Agnes Sessy, “ If the Federal Government does not resolve the strike within two weeks, there would be nationwide mass protest. In fact, the ENDSARS protest would be a child’s play.” What is Government waiting for, in view of such a declaration, to push the country to anarchy? This woman should be arrested and prosecuted immediately.

While I strongly believe that demands such as i) Improvement of conditions of service to all categories of University Staff and ii) Payment of Earned Academic Allowances should be urgently addressed by Government, I do not subscribe to the idea of adopting the University Transparency and Accountability Solution (UTAS), because it violates the provision of the 2007 University Autonomy Act, which ASUU itself fought very hard to achieve.

The ASUU strike had inflicted untold hardships to students, their parents and the lecturers themselves;
- According a BBC Hausa programme, “Some lecturers from Ahmadu Bello University, Zaria had to do labourer’s work on the farm to cushion the pains of the strike.

- Some lecturers’ survival tales, published in “Thisdaylive” of 26th July,2022 are very unfortunate indeed;
John Bardi (UNIBEN Lecturer): “I have been depending on family and friends for financial assistance. I get loans from friends and family to be repaid when we’re eventually paid the arrears,that is if they will pay. My former students who are friends have also been magnanimous in assisting with the little they can afford.”

Dr. Akpughe Ohenemudiaga (UNIBEN Lecturer): “Surviving without a salary has not been easy. At first, some of us thought it was going to be called off soon, because we believed that the Federal Government would not allow Nigerian students in Federal Public Universities to suffer for so long.”

Dr (Mrs.) Shalom Israel (UNIBEN Lecturer): “We have been living mostly begging and borrowing. But the ones who are mostly hit are the ones on regular medication – either hypertensive or diabetic. I had to run to Minna for the whole month of June, depending on relations. I also borrowed some money from my Reverend younger brother to survive.”

Dr Tayo Popoola (UNILAG Lecturer): “We have been surviving by the grace of God. But, I must confess to you that no lecturer will tell you that he or she finds things easy since the ‘no work, no pay’ rule of the Federal Government was rolled out.”

Instead of confrontation, ASUU should engage Government in a dialogue to resolve legitimate demands of the Union, so that our students can go back to their classrooms.

Dr Dagari writes from Federal University Gashua, Yobe State

28/07/2022

The fight between Adamu Adamu and ASUU is nemesis, following the injustice to Babalakin led Council at University of Lagos

28/07/2022

THE NIGERIA LABOUR CONGRESS (NLC) IS FAST BECOMING A PARALLEL GOVERNMENT IN NIGERIA

28/07/2022

DEMOCRACY IS NOT MADNESS.
THE 2-DAY NLC PROTEST IS AKIN TO FLOGGING A DEAD HORSE.

26/07/2022

If Govt has nothing to hide, this is the time to silence all University Unions. The dirty reports & white papers of the Visitation Panels should be made public.

Address

Federal University Gashua
Nguru
11439

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Prof Saminu Dagari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category