Assiddeeqoon School for Arabic and Islamic Studies Nasarawa

Assiddeeqoon School for Arabic and Islamic Studies Nasarawa Assiddeeqoon school for Arabic and Islamic studies Nasarawa is an institute of learning that brings out the very best in every Child.

Hesitate not in enrolling your children.

23/04/2026

Muna jajanta ma shugaban makarantan mu, muna rokon Allah ya sa baba a Aljannatul-firdaus kuma muna rokon Allah yasa mu ci wannan jarabawar

23/04/2026

SANARWA

Ga dukkan ɗalibai, iyaye da masu kula da su na Assiddeeqoon School for Arabic and Islamic Studies,

An sanar da cewa babu karatu a wannan makon gaba ɗaya sakamakon rasuwar mahaifin Daraktan makaranta. Muna rokon Allah ya gafarta masa ya kai haske kabarin sa. Ameen

Za a koma karatu a ranar Alhamis, 30 ga Afrilu, 2026.

Muna roƙon addu’o’in ku ga mamacin tare da fahimtar halin da ake ciki na jimami.

Mun gode da haɗin kan ku.

Hukumar Makaranta

01/04/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Ana sanar da ɗalibai, malamai da iyaye cewa, in Allah Ya kai mu lafiya, gobe za a ci gaba da karatu a makarantar mu Assiddeeqoon School for Arabic and Islamic Studies bayan hutu.

Muna buƙatar ɗalibai su dawo cikin cikakken shiri, domin za a ci gaba da karatu kai tsaye daga inda aka tsaya.

Muna roƙon Allah Ya kai mu lafiya, Ya taimake mu, Ya sa albarka a cikin karatunmu.

Wassalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

27/01/2026

Address

No. Alhaji Hassan Ahmed 1 Road
Nasarawa
00000

Opening Hours

Thursday 14:30 - 17:30
Friday 14:30 - 17:30
Saturday 14:00 - 17:30
Sunday 14:00 - 17:30

Telephone

+2347036013345

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Assiddeeqoon School for Arabic and Islamic Studies Nasarawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Assiddeeqoon School for Arabic and Islamic Studies Nasarawa:

Shortcuts

Share

Category