18/02/2024
Alhamdulillah Muna Mika godiya ta musamman ga wadanda s**a dauki nauyin program na musabaqar wannan makaranta. Allah yasaka musu da alkhairi yakarawa zuri'a albarka.
Alhaj Abbaty Idris.
Alhaj Abdulquddus.
Dasauransu. Allah yasaka da alkhairi.