Dr. Ishaq Ibrahim

Dr. Ishaq Ibrahim

Share

Teach

29/05/2026

๐Ÿ”ต๐Ÿ”ต | | ๐Š๐‡๐”๐ƒ๐”๐๐€๐‘ ๐‰๐”๐Œ๐€'๐€๐‡

๐Ÿ“† 05.Dhul-Hijjah.1447 || 22.May.2026

๐Ÿ•Œ ๐Œ๐š๐ฌ๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐œ๐ข๐ง ๐‰๐ฎ๐ฆ๐š'๐š๐ก ๐ง๐š ๐€๐ก๐ฅ๐ฎ๐ฌ ๐’๐ฎ๐ง๐ง๐š๐ก, Maikunkele

๐ŸŽ™๏ธ๐Œ๐š๐ข ๐†๐š๐›๐š๐ญ๐š๐ซ๐ฐ๐š:
Malam. Aminu Ibrahim Beji.

๐ŸŽง๐Ÿ“บ ๐‘จ๐’š๐’Š ๐’Œ๐’‚๐’๐’๐’ ๐’…๐’‚ ๐’”๐’‚๐’–๐’“๐’‚๐’“๐’ ๐’๐’‚๐’‡๐’Š๐’š๐’‚...

#,Topfan #2026 #1447

27/05/2026

Kai Tsaye:
Daga Masallacin Idi na 3Arm zone Eastern Bypass, Maitumbi, Minna.
10Dhul-Hijjah,1447 (27th May, 2026)

16/05/2026
30/04/2026

CI GABA DA KARATUN LITTAFIN KITABUT_TAUHEED

LIVE!!! ๐Ÿ“ก๐Ÿ“ก๐Ÿ“ก

_Date:_Thursday_
13/ZHUL_QADA/1447H
= 30/04/2026

_TARE DA_:
MALL. UMAR FARUK (Mataimakin Shugaban Majalisan Malamai Bosso)
๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹

Masjidu Tudun Fulanin Gabas, bosso)...
ใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธ

*ุฎูŽูŠู’ุฑู ุงู„ู†ู‘ูŽุงุณู ู…ูŽู† ูŠูŽู†ู’ููŽุนูุงู„ู†ู‘ูŽุงุณู*

Bosso Media Team.

30/04/2026

Photos from Dr. Ishaq Ibrahim's post 20/03/2026

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuh.

Muna taya kowa murnar isa ga rana ta ฦ™arshe a cikin wannan wata mai albarka na Ramadan. Haฦ™iฦ™a, wannan wata babbar niโ€™ima ce daga Allah (Subhanahu wa Taโ€™ala) โ€“ ba don ฦ™arfinmu ba, ba kuma don wani cancanta daga gare mu ba, sai dai rahamarSa da falalarSa.

Muna roฦ™on Allah Ya karษ“i ibadun da muka gabatar, Ya amsa adduโ€™oโ€™inmu na alkhairi, Ya yafe mana kurakuranmu, Ya kuma sanya Aljannah ce makomarmu saboda tsarkin SunayenSa.

Allah Ya ba mu ikon ci gaba da aiki da darussan da wannan babbar makarantar gyaran hali ta Ramadan ta koyar da mu, domin samun yaฦ™ini da karษ“uwar ibadunmu da kuma kyakkyawan ฦ™arshe.

Allahumma Ameen.
Barkanmu da Sallah.

Dr. Ishaq Ibrahim

Photos from Abu Ja'afar Abdulhakim's post 21/02/2026

Ina godiya da yi maki fatan Alkhairi mutanen Dutsanma

Want your school to be the top-listed School/college in Minna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Minna