25/07/2026
Farmer Governor Bago Ba Dare Ba Rana Aiki.
25/07/2026
Farmer Governor Bago Ba Dare Ba Rana Aiki.
Aiki kawai Bago Go again ✌️
22/07/2026
Wallahi Nama Na Ba Zai Ciwu Ga Maƴu Ba, Idan Ka Ga Na Mutu Yau, Allah Ne Ya Ƙaddara, Kuma Babu Wanda Ya Isa Ya Ƙwace Abinda Allah Ya Ba Ni, Inji Gwamna Bago Na Neja
22/07/2026
fulani Youths Say Bago again Organization Niger state chapter Amanan Bago falle biyu ce insha Allahu 🤲👑 Neja Sabuwa kawai 🌎🌎🌎
22/07/2026
Jirgin Kano mallakin jihar zai fara aiki nan da shekara mai zuwa da yardar Allah - Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shaida hakan ne gabanin fara zaman majalisar Zartaswa na 40 a lokacin karbar kyaututtukan girmamawa daga kungiyoyi daban daban ciki harda kungiyar matuka jirgin sama ta jihar Kano.
Masha Allah Alhamdulilahi Alhamdulilahi Alhamdulilahi
Farmer Governor Umaru Mohammed Bago received an Award of Excellence from the Kontagora Local Government Legislative Council in recognition of his outstanding leadership and transformative contributions to the development of Kontagora and Niger State.