17/06/2026
Young tubaline
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Young tubaline, Education, Minna.
sunana ,,,kabiru tubali,,,, Wannan page din anbudeshine domin nasiha da fadakarwa nishadi kuyi following domin cigaba da samun abubuwa masu anfanarwa nagode 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
17/06/2026
07/03/2026
With Sirrin Rike Miji – I'm on a streak! I've been a top fan for 7 months in a row. 🎉
Masu son suyi Aure Dan kare kansu daga zina Ya Allah ka Buɗa musu ƙofofin arziƙi Albarkacin Watan Ramadan 🤲
05/03/2026
In kina soyayya da mai aure kuma kina so ki gane ya dace ki aure shi ko bai dace ba jarraba wannan:
Ki kira shi k**ar 11pm in y ɗauka a gaban matarsa ko shakka babu b mijin aure bane, k**ar yadda ya yi mata kema wata rana zai yi miki fiye. Ko fita daga harkarsa kawai.
In yaƙi ɗauka, sai da safe ya kiraki toh ki sani yana son matarsa ko yana shakkarta. Zaki sha wahala a irin wannan gidan, fita daga sabgarsa ita tafi alheri.
In kuwa ya ce miki bai koma gida ba ki dasa ayar tambaya akansa, tabbas baya bawa matarsa lokaci kuma kema haka zai miki. Ki guje shi.
In kuwa ya shiga banɗaki sannan ya kiraki ko kuma ya fito waje ya kiraki toh wannan mayaudari ne, ki gaggauta raba hanya da shi.
Sai da safanku 🚶🚶. 😁
05/03/2026
Na faɗa wa matata cewa zan je aiki, amma a zahiri na je gidan ƙawarta wacce ta kasance itace aminiyarta, wacce mijinta soja ne.
Da mijin ya dawo gida sai na yi sauri na ɓoya a ƙarƙashin gado. Sojan ya aika matarsa kasuwa, alhali ni har yanzu ina ɓoye a ƙarƙashin gadon.
Sai na ji yana kiran wata mace a waya yana gayyatarta ta zo. Bayan ɗan lokaci sai matar ta zo. Ba da daɗewa kuma sai matarsa ta dawo tana ƙwanƙwasa ƙofa, tana cewa kayanta sun ɓaci kuma tana son ta canza su.
Kafin sojan ya buɗe ƙofar, sai ya ce wa waccan matar da ta zo ta ɓoya a ƙarƙashin gado. Da matar ta shigo ƙarƙashin gadon sai muka haɗa ido da ita, ashe matata ce!
Duk muka kalli juna a ƙarƙashin gadon k**ar zomaye, amma babu wanda ya iya cewa komai.
Toh, ashe wannan matar tana yaudara ta, dole ta bar gidana.
Me ya k**ata su yi????
Young tubaline✍️
12/09/2025
Kada ka manta da Allah a lokacin farin ciki, domin shi kadai ne mafita a lokacin ƙunci ✍️.
20/08/2025
Sirrin Rike Miji
19/08/2025
19/08/2025
💖 Gaskiyar Labarin Soyayya 💖
🌺Wata yarinya ta tambayi wani saurayi:
“Na yi kyau?”
Ya ce: “A’a.”😔
🤍Sai ta tambaye shi:
“Kana sona?”
Ya ce: “A’a.”😔
🤍Ta ƙara tambaya:
“Idan na tafi, za ka yi kuka?”
Ya ce: “A’a.”😔
🤍Ta tambaye shi:
“Kana so mu kasance tare har abada?”
Ya ce: “A’a.”😔
Sai zuciyarta ta cika da raɗaɗi😔🤎. Ta ji ya isa haka. Tana kokarin tafiya…
🤍
Amma kafin ta bar wajen, sai ya rikice, ya k**a hannunta, ya ce:
🤍
🌹Ba wai kina da kyau ba ne kawai–ke kyakkyawa ce🤍💙.
🌹Ba wai ina sonki ba – ina ƙaunarki da gaske🤍💙.
🌹Ba wai ina so mu kasance tare ba ne – ina buƙatar kasancewarki har abada🤍💙.
🌹Ba wai zan yi kuka idan kika tafi ba
Zan mutu… idan kika tafi🤍💙.”
🤍Idan kece ya zakiyi🤍
Young tubaline ✍️💌
Highlife Media
Wadanda S**a Tashi Sallar Asuba Kuzo Mukaru Da Juna Domin kuwa Anfi Samun Followers Yanzun LET'S GO 💪👇
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |