Mai Ƴan Makaranta Multi Link

Mai Ƴan Makaranta Multi Link

Share

Mai Ƴan Makaranta Foundation is an Islamic educational page for children upbringing.

02/07/2026

Riƙe gaskiya,cire kwaɗayi, yana daga cikin bambancin dake tsakanin aikin jarida a shekarun baya da yanzu.

Wannan yana cikin abinda Alhaji Abdullahi Ibrahim tsohon ma'aikacin jarida ya bayyana.

Aisha Hassan Auta, itace ta jagoranci shirin, tareda taimako Abdul A-Z

Domin magana damu
09062657158

Want your school to be the top-listed School/college in Minna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Ahmadu Madawaki Street, Nassarawa 'A'ward Minna
Minna
920101