Madarasatu Talqinil Qur'an Watta'dib

Madarasatu Talqinil Qur'an Watta'dib

Share

knowledge with practice

24/06/2024

الحمد لله على كل حال. لاإله إلا الله وحده لا شريك له له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير

31/01/2024
06/12/2023

Assalaamu Alaykum
Wanan tataunawa tsakanina da Wata daliba, Wata kilan wasu iyaye zasu dau Darasi.
Daliba : Assalaamu Alaykum
Ni : Waalaykum Salaam
Daliba : Mal. Allah ya isa tsakanina da mahaifina, Kuma kada Allah ya cika masa borinsa duniya da lahira.
Ni : Subhanallah, meyayi zafi, kina daliban ilimi
Daliba : 😭😭😭😭 mal, ya sani cikin bakin Ciki, damuwa da wahala. Yace inyi kaza, kaza, kaza Kuma Ya hanani kaza, kaza, da kaza duk saboda son ransa ba dan Allah ba Kuma da sakamakun yayi muni Sai yabarni nikadai Ina faskantashi.
Ni : Duk abinda yafaru a rayuwa mutum Allah yasani asalima da izini sane yafaru. Da haka kimaida lamarinki ga Allah, kada ki sake tatauna wani irin Wanan da kowa ma.
Daliba : Mal Yaya zanyi yanzu?
Ni : Ki janye magananki, ki yawaita istigifari da salatin Annabi, ki kula da Ayukan Farille sa'anan ki kyautata mu'amala da mahaifin ki, Inn Sha Allah za sami mafita.

17/10/2023

Duk wani cigaba daka samu a rayuwa akowani janibi
Idande Bata saman maka lahira me kyauba
Sunashi BABBAN ASARA
😭😭😭

23/08/2023

Andade ana cewa Annabi baiyiba ba hujja bane, kadan da kadan Ahlus Sunnah ma sun fara kwankwasa kofan

Want your school to be the top-listed School/college in Minna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Gbeganu New Street Gidan Kuka Minna
Minna