MSS ACADEMY MARU

MSS ACADEMY MARU This page is designed for the public its for education, awareness,learning and producing student

21/04/2026
Abu namu maganin a kwatsemu Headmaster zai angance wannan sati muna gayyatar kowa da kowa in Kanada uzuri to kayi fatan ...
21/04/2026

Abu namu maganin a kwatsemu Headmaster zai angance wannan sati muna gayyatar kowa da kowa in Kanada uzuri to kayi fatan Alkhairi Acikin wannan Auren

24/03/2026

As-salamu Alaikum
Mun dawo school
Iyaye adawo da yara school
Gobe za'a fara 2nd C.A Test

    AMADADIN SHUWAGABANNIN GUDANARWA, MALAMAI DA DALIBAI MUNA MIKA SAKON GODIYA ZUWA GA HON. AKILU DAMA BUNGUDU SAKONKA ...
26/02/2026


AMADADIN SHUWAGABANNIN GUDANARWA, MALAMAI DA DALIBAI MUNA MIKA SAKON GODIYA ZUWA GA HON. AKILU DAMA BUNGUDU SAKONKA YA ISO DOMIN CIGABA DA AIKIN GINA MAKARANTA ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI.

Alhmdllh.Aiki cikin iyawar Allah yana tafiya a mazaunin MSS ACADEMY MARU Na din din din da yake a bayan officin INEC dak...
03/02/2026

Alhmdllh.Aiki cikin iyawar Allah yana tafiya a mazaunin MSS ACADEMY MARU Na din din din da yake a bayan officin INEC dake Maru. Wannan aiki yana gudana ne a karkashin tallafi da taimakon Iyayen Dalibai da wasu 'Yan uwa.
Wanda muke Adduar Allah ya saka masu da mafificin alkhairinsa ya kuma Kara budi Ameen.
Ga masu Neman Karin Bayani, Shawara Sha'awar taimakawa ko Hanya a taimaka zaa iya tuntubar kwamiti ta wadannan Lambobi:-
1- ( 08161895641) Said Bashar
2- (07038255882) Bilyaminu Usman
3- (08146699788) Auwal Ishaka

Ko ta Asusun Ajiya.
Acct No:- 4091540217
‎Acct Name:- Mss Academy Marru
‎Bank Name:- Polaris Bank
mun gode.

12/01/2026

SAKON GODIYA
Amadadin hukumar makaranta, Malamai da Dalibai muna mika sakon godiya ga Mal. sako ya shigo mai nauyi game da ginin makaranta Allah yasaka da Alkhairi

22/12/2025

SAKON TA'AZIYA DA JAJANTAWA
Madadin shuwagabannin, gudanarwa, kungiyar iyayen yara, Malamai da Dalibai na wannan makaranta muna mika sakon ta'aziya ga iyalan wadanda aka kashe Allah ya karbi shahadarsu. Haka kuma muna mika sakon JAJANTAWA ga summan iyalan tsohon Amir Mal. Bashar Sani da sauran wadanda aka dauka muna fatan Allah ya masu mafita mafi Alkhairi ya kuma yi mana tsari ya kawo mana karshen wannan musiba.

Congratulations! To all first three positions We are very much proud of you for your excellent performance in the termly...
19/12/2025

Congratulations! To all first three positions

We are very much proud of you for your excellent performance in the termly examinations.
Keep working hard and maintain good behavior. We wish you more success in the next term.
From:
The School Management

Thank you very much for your coming!!. Earlier today we hosted National Union Of Maru Local government Students (NUMALS)...
15/12/2025

Thank you very much for your coming!!.
Earlier today we hosted National Union Of Maru Local government Students (NUMALS) and they conducted awareness for Diabetes to our pupils. This union committed fully in the health of our younger ones. May God the Almighty to continue guiding them.

    Madadin Shuwagabannin gudanarwa, Shuwagabannin Iyayen yara, Malamai da Dalibai ina mika sakon godiya na musamman zuw...
12/12/2025


Madadin Shuwagabannin gudanarwa, Shuwagabannin Iyayen yara, Malamai da Dalibai ina mika sakon godiya na musamman zuwa ga . bisa taimakonsa na sakon kudi mai nauyi domin cigaban ginin makaranta MSS academy Maru. Muna godiya Allah ya saka da alheri.

  of  On behalf of Governing Council,PTA, Staff and entire Pupils of      , we extend our heartfelt appreciation to Maru...
11/12/2025

of

On behalf of Governing Council,PTA, Staff and entire Pupils of , we extend our heartfelt appreciation to Maru Youth Development Organization for their generous donation of 50 pieces of blocks as their contribution for continuation of building of our permanent side. Your support has come at a crucial time and has greatly contributed to the progress of our ongoing project.Thank very much May God the Almighty to continue guiding you now and always

Address

Lamidon Road Maru
Maru
15NASARAWAAREA

Telephone

+2348161895641

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MSS ACADEMY MARU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to MSS ACADEMY MARU:

Shortcuts

Share

Category