Masjidul Qur'an.wassunah

Masjidul Qur'an.wassunah mararaba nasarawa state

Permanently closed.
18/01/2023

Hadithin Abdullahi Ibnul'ass
Daga bakin Imam Aliyu Adam Bauchi

12/01/2023

Cigaba da hadithin Habu zar
Daga bakin imam Aliyu Adam bauchi

07/01/2023
Masha Allah
05/12/2022

Masha Allah

KALMAR GODIYA
Assalamu Alaikum Wa rahmatullahi Wa barakatuh,
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Madaukakin Sarki, wanda cikin ikonSa da iradarSa Ya kaddari majalisar Jami'ar Maiduguri ta tabbatar mini da darajar ilmi ta farfesa (professor).
Soboda haka, zan yi amfani da wannan dama in mika godiyata ga malamai, da yan uwa, da abokan aziki, da daliban ilmi, da yan kasuwa, da sauran jama'a wadanda s**a nuna farin cikinsu, s**a kuma yi mini adduo'i da fatar alkhairi. Allah Ya sakawa kowa da lada mafi alkhairi, Ya kuma datar da su.
Kuma abun farin ciki ne a gareni matuka, in godewa iyayena godiya ta musamman akan tarbiya da nusarwa zuwa ga tafarkin ilmi, Allah Ya saka musu da mafi alkhairin lada ya kuma kara musu lafiya.
Godiyata kazalika ga malamaina wadanda s**a karantar da ni a matakai daban daban. Wadanda s**a rigamu gidan gaskiya Allah Ya saka musu da gidan Aljanna, wadanda kuma suke raye Allah Ya albarkaci rayuwarsu.
Ina kuma mika godiyata ga shuwagabannin Jami'ar Maiduguri a matakai daban daban, Allah Ya saka musu.
A karshe, ina rokon Allah Ya sanya wannan darajar ta zama sanadiyyar bin Allah da manzonSa, da yiwa musulunci da muslumai da ilmi khidima.
Allah ya tabbatar da zama lafiya a kasarmu Nigeria da sauran kasashen musulmi.

Muhammad Alhaji Abubakar
11/5/1444
5/12/2022
Maiduguri

Address

Sani Marutat Street Along Ruga Market
Mararaba

Telephone

+2348034568654

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjidul Qur'an.wassunah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Masjidul Qur'an.wassunah:

Shortcuts

Share

Category