Hafizu Murtala Dan Ade

Hafizu Murtala Dan Ade Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hafizu Murtala Dan Ade, Tutor/Teacher, Malumfashi.

13/05/2024

Malamin lissafi ya shigo Aji, ya tarar wasu daga cikin ɗalibai sun kafe kujerar da zai zauna a jikin dirkar da take saman ajin.

Ya kalla ya yi murmushi ba tare da ya ce uffan ba, ya rubuta akan Allo: Test, 15min, 30marks.

Q1. Lissafa tazarar da take tsakanin kujerar zuwa ƙasa a ma'aunin 'centimetre' (1 Mark).

Q2. In ka kalli kujerar ta bangaran dama, a kusurwa (Angle) ta nawa ta maƙale. Ka ƙarfafi amsarka da ƙwararen hujjoji (1 Mark)

Q3. Rubuta sunan ɗalibin da ya kafe kujera a sama da kuma waɗanda s**a taimaka masa. (28marks)

malam yana yawan fadin man Sagir a cikin karatun shi. yau dai ga.man Sagir
10/05/2024

malam yana yawan fadin man Sagir a cikin karatun shi. yau dai ga.man Sagir

Proudly a well trained teacher. HAPPY TEACHER'S DAY
05/10/2022

Proudly a well trained teacher. HAPPY TEACHER'S DAY

Address

Malumfashi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hafizu Murtala Dan Ade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Hafizu Murtala Dan Ade:

Shortcuts

Share

Category