02/12/2025
Assalamu Alaikum
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Kwamitin haɗin gwiwar JIBWIS na ƙananan hukumomi 28 da s**a fito daga jahohin Katsina,Kano, Kaduna da Zamfara na sanar da ƴan uwa musulmi cewa:
Ya ɗage wa'azin da zai yi a garin Hunkuyi Kudan LGA, Kaduna State ranar Jumu'a 05-12-2025 zuwa Jumu'a ta sama 19-12-2025 In Sha Allah.
Sanarwa daga Malam Umar Yaro Danja,