28/12/2025
SAKON GODIYA DA BANGAJIYA
HUKUMAR MAKARANTAR MA'AHAD UBAYYU BIN KA'AB LITTAHFEEZUL QUR'AN KARA GARKO
Na Mika SAKON BANGAJIYA da GODIYA ga dunbin Al'ummar Musulmi wadanda s**a samu damar halartar BIKIN SAUKAR KARATUN ALQUR'ANI MAIGIRMA karo na SHIDA na DALIBAI 58 dama wadanda basu samu halartar ba s**ayi FATAN ALKHAIREE
GODIYA TA MUSAMMAN GA:
1. Imam Ahlussunnah Masjid Sheikh Dahiru Abdullahi (Abu Abdullah)
2. Malam Mu'azu Sale
3. Malam Abdulkadir Jilani
4. Malam Shaaibu Aramma
5. Mal. Aminu Shaaibu
6. Mal. Isah Mu'azu Na'ibi
Da saura Manyan Maluma da daliban ilimi
7. Comr. Baffa Ibrahim NUT CHAIRMAN
8. Mal Mansur EDUCATION SECRETARY
9. Hon. Faizu Garba COUNCILOR GAK WARD
10. ALH. Jamilu Jadda Garko
11. ALH. Danladi Garba (Ref. of Dokaji)
12. Sarkin Garko Alh. Hassan Adamu
13. DPO Garko Division
14. KSNHC Commander Garko
15. Wakilan Yan Majalissar Jihar da Tarayya
Da sauran Manyan jagororin na wannan gari Mai Albarka da maqiya, Yan uwa iyayen Yara Maza da mata
muna GODIYA Allah ya saka da Alkhairee
Sign:
HUKUMAR MAKARANTA
28/12/2025