Abu Ja'afar

Abu Ja'afar Sunnah Sak

20/03/2025
A INA DAREN LAILATUL QADR YAKE?⦁ Yana cikin goman ƙarshe na Ramadan⦁ Mafi rinjaye, lallai shi wannan daren yana daren wu...
20/03/2025

A INA DAREN LAILATUL QADR YAKE?

⦁ Yana cikin goman ƙarshe na Ramadan
⦁ Mafi rinjaye, lallai shi wannan daren yana daren wutri na goman ƙarshe 21, 23, 25, 27, 29

💯 Ka dage acikin goman ƙarshen nan dukkan sa don neman wannan dare, har sai ka natsu cewa lallai ka riske shi da Izinin Allah.

YAUSHE DAREN YAKE FARAWA?

Daren yana farawa ne da zarar rana ta faɗi har zuwa fitowar Alfijir ‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍‍
____

Daga faɗuwar rana zuwa ketowar Alfijir, kusan Awa goma ne.

Don haka:

Awa ɗaya cikin daren lailatul Qadr tafi wata 100 alkhairi, kusan shekara 8 kenan.

Allah ya sa mu dace....
Amin ya Allah.

12/03/2025

Innalillahi Wainnailahin Rajiun. Jiya da dare around 2:10am wasu marasa imani s**a sace motor a chilla hotel jama'a Don Allah duk wanda Allah yasa yagani ko yaji labari a kira wannan number din 08086740998 a tayamu reposting

Address

Maiduguri
Maiduguri
19902

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Ja'afar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Abu Ja'afar:

Shortcuts

Share

Category