22/01/2022
🕖Take quizzes to make money. 🕚 Answer the questions and challenge to earn one dollar per minute.
Share your thoughts and feeling #[email protected]
22/01/2022
🕖Take quizzes to make money. 🕚 Answer the questions and challenge to earn one dollar per minute.
30/09/2018
Missin F.B.S
22/05/2018
Jokes of the day
Wani Mai tallar beard🍞🍞 a gidan mai⛩⛩ yaga bus🚎 da dare irin ta j5 ta tsaya tana shan mai⛽⛽ sai yasheko dagudu🏃🏽 yana cewa ase bread🍞🍞 sai yamika daya akakarba yasake mika daya akakarba zai mika na uku sai yace abani kudin biyun danamika yaji shiru koda yalleka sai yacimma awakine gaba daya🐐🐐🐐🐐🐐
FUSHI DA MATA.
Wani matashi ne ya fito waje, domin matarsa ta bata masa rai, ashe bai sani ba shi ma innarsa ta bata wa babansa rai kuma a daidai lokacin bai san cewa baban nasa yana bayansa ba. Matashin nan sai ya ce: “Allah Ka la’anci mata amma ban da innata.” Jin haka sai babansa ya yi wuf cikin fushi ya ce: “Hada da ita Allah, ai ita ce ma babbar la’ananna.”
| Monday | 10:00 - 17:00 |
| Tuesday | 10:00 - 17:00 |
| Wednesday | 10:00 - 17:00 |
| Thursday | 10:00 - 17:00 |
| Friday | 10:00 - 17:00 |
| Saturday | 10:00 - 17:00 |
| Sunday | 10:00 - 17:00 |