25/08/2026
Innalillahi wa inna ilaihirajiun Allah yayiwa m salisu dan kargo rasuwa makochina ayau talata za ayi jana izarsa gobe Laraba da safe da misalin karfe 9:00 nasafe akofar gidansa dake ring road hotoro hanyar yankaba gabar da fulazar yanmusa Allah ya jikansa da rahma