Qafilatul Mahabbah Borno State
واعتصموا بحبل الله جميعاً ولا تفرقوا
وَتَعَاوَنُوا عَلَى الْبِرِّ وَالتَّقْوَى وَلَا تَعَاوَنُوا عَلَى الْإِثْمِ وَالْعُدْوَانِ
Live 10-05-2026
ALHAJI ABATCHA MEMORIAL
FOR HIGHER ISLAMIC STUDIES
Qur'anic GRADUATION
VENUE: Banki Primary School Premises
Su waye munafukan da Manzon Allah ya zauna da su kuma Shin akwai magadansu a wannan zamani ?
Mai Gabatarwa: Sheikh Goni Ali Goni Saleh
27/04/2026
Assalamualaikum
📢 SANARWA TA MUSAMMAN
Da izinin Allah, muna sanar da ku cewa idan Allah Ya kaimu Ranar Lahadi, 3 ga Watan May 2026, za a gudanar da Daurah (karatun littafi) kan ilimin Rabon Gado (Ilmin Fara’idh).
📘 Sunan Littafi:
ألمدخل في علم الميراث / الفرائض
Wannan littafi an rubuta shi ne domin sauƙaƙa fahimtar yadda ake rabon gado bisa koyarwar Musulunci, ta yadda duk wanda ya karanta zai fahimci tsarin sosai.
🕘 Lokaci: 9:00 na safe – 11:00 na safe
Wuri: Gidan Sheikh Muhammad Kachallah, Hausari Modu Gofa Street, Maiduguri, Borno State
💰 Kudin Littafi: ₦600
💳 Account Details:
Acc No: 2210336030
Acc Name: Abdulrahman Isa Ali
Banki: UBA
Domin Neman Karin Bayani: 08143444491
+234 809 506 6874
+234 703 285 3646
https://chat.whatsapp.com/Lt6WG13TV21ErjYfmHRZ8P?mode=gi_t
23/04/2026
Qafilatul Mahabbah Borno State
Zata gudanar da Muhadara Wanda Sheikh Akilu Abubakar Bauchi Zai gabatar
Date: Gobe Juma'a 24-04-2026
Venue: Jami'ur Rasul masjid Bulunkutu Maiduguri Borno State
Time: Bayan Magriba Zuwa Isha 6:20pm to 7:30pm
Domin Neman Karin Bayani
08084822927
+234 903 812 1606
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Address
Maiduguri
600223