مدرسة العثمانية

مدرسة العثمانية kira zuwa ga addinin Musulunci dakuma koyar da Alqur'ani wannan shine dalilin bude page din

Allahu akbar wannan yaron ɗalibine namu na madrasatu aluthamaniyya littahfizu Alqur'an,yana daga cikin wadanda s**a rasu...
14/10/2025

Allahu akbar wannan yaron ɗalibine namu na madrasatu aluthamaniyya littahfizu Alqur'an,yana daga cikin wadanda s**a rasu a gurin accident din da yafaru ranar 3/October/2025 a Dede wajan gidan C/M na Maiduguri hanyar dambowa road. Sunansa goni ɗalibine mai hazaka kuma mahaddacin al qur'ani wallahi ga hankali ga hazaqa ko shekara ba ayi da yin walimar saukar Alqur'ani dayayiba yanakan rubuta qur'ani da hadda gashi yanzu babushi😭😭 muna roqon Allah yakai rahama qabarinsa da wadanda s**a rasu baki daya.

08/01/2025
08/01/2025

نشرة الأخبار

07/01/2025

Head master of uthamaniyya

Address

Abuja Sharathon
Maiduguri
600001

Telephone

+2349071944147

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when مدرسة العثمانية posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to مدرسة العثمانية:

Shortcuts

Share

Category