Sheikh Alqadi Mustapha kalli

Sheikh Alqadi Mustapha kalli Munbude wannan gida domin kawomuku karatuttukan malam

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhBarkammu da warhaka dafatan kowa yana cikin koshin lafiya Muna fatan Allah ya...
06/03/2025

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh

Barkammu da warhaka dafatan kowa yana cikin koshin lafiya Muna fatan Allah ya karbi ayyukammu a cikin wannan wata Mai albarka.

Muna sake tunatar da en'uwa bisa Neman taimako da mukeyi Wanda zamu sayi waya Wanda zamu cigaba da daukan darasin malam.
Idan Allah ya baka dama kataimakawa, kataimaka fisabilillahi cikin wannan wata Mai albarka. Muna kuma fatan ya zamto abin ceto a gurin ka Ranar kiyama ameeen.

Kudin da Muke bukata na sayan waya

Smart phone = 150000

Ga Wanda Allah ya Bashi ikon taimakawa yataimaka fisabilillah

Acc no:2252549937
Acc name :Ukasha Aliyu Iyawa
Bank name:Zenith Bank

Don karin bayani za'aiya tuntunba wannan number

07018503334
08105229905

Allah yabada ikon taimakawa ameen

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhBayani kameda Neman taimako da mukeyi gameda siyan waya Wanda zamuyi aikin Ra...
17/02/2025

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh

Bayani kameda Neman taimako da mukeyi gameda siyan waya Wanda zamuyi aikin Ramadan dashi kasancewar masalan damuka samu. Wanda Muke Neman taimako a gun jamaa Wanda Allah ya Bashi ikon taimakawa yataimaka fisabilillah.

Don karin bayani za'aiya tuntunba wannan number

08105229905
07018503334

Acc no:2252549937
Acc name:Ukasha Aliyu Iyawa
Bank name:Zenith Bank

Allah yabada ikon taimakawa ameen

ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUSANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Muna farin cikin sanadda en uwa daliban ilmi dacew...
04/08/2024

ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATU

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Muna farin cikin sanadda en uwa daliban ilmi dacewa
Fadilatu Sheikh Alqadi Mustapha Kalli zaifara
📗DARASIN LITTAFIN NAHWU📘.
Wanda za'a fara a Rana kaman haka: ALHAMIS.
LOKACI:12:00pm
Darasin zai kasance online ne.
Sanna gaduk Wanda yake bukatan littafin munadashi sai ya tuntubemu ta wannan number kaman haka.
09122191943,07018503334
Zaku iya bibiyanmu a shafinmu na Facebook
Darul ahkam global media
Dandalin Sunnah
Sheikh Alqadi Mustapha Kalli
Allah ya Bada iKon sauraro.

FADILATU SHEIKH ALQADI MUSTAPHA KALLI YANA ,GAYYATAN DAUKAKIN AL UMMA ZUWA DAURIN AUREN ESSA A KOFAR GIDANSA RANAR ASABA...
19/02/2024

FADILATU SHEIKH ALQADI MUSTAPHA KALLI YANA ,GAYYATAN DAUKAKIN AL UMMA ZUWA DAURIN AUREN ESSA A KOFAR GIDANSA RANAR ASABAR. IDAN ALLAH YAKAIMU

11/12/2023

Address

Borno
Maiduguri

Telephone

+2347018503334

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Alqadi Mustapha kalli posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sheikh Alqadi Mustapha kalli:

Shortcuts

Share