Isa tech & crypto

Isa tech & crypto

Share

this page is for education

27/03/2025

Hm

25/03/2025

Adaure ayi inshallah za a samu alkhairi

New airdrop now on testnet 5 days remaining to finish testnet

https://app.sogni.ai/creator

Referral code isah07084

16/08/2024

*FMCPAY IS BACK🔥🔥*

YANDA ZAKA SAMU SAMA DA 2K FREE 🔥🤑🥳

Wannan exchanger sun Jima suna bada airdrop na token nasu Mai suna Fmc.

*Ka shiga nan kayi Register 👇*
https://fmcpay.com/auth/register?ref=88063893

*Kusa invite code👇*

88063893

📌 Kayi KYC wajen yi kasa plactic ID ne mai clear sunfi approve da wuri.

App link👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bitcoinexc

NOTE: dole sai sunyi verified dinka sannan zasu baka token nasu guda 2,500Fmc Wanda yake daidai da $1.58 usdt a yanzu✍️

In baza ka iya samun referrals ba zaka iyayi ka sayar dashi a haka akwai masu siya.✍️

In Kuma zaka iya samun referrals kana samun yawan da yakai 10usdt zaka iya converting Zuwa USDT ka tura a ko wace Exchanger.

*Allah ya bamu sa'a 👏*

15/08/2024

Good morning fam🌞

Here we go on Dog's

Either we claim it using Ton or Gas for stars as they mentioned.

What is gas for Stars ⭐?

Stay tuned on General Arbitrage Updates, I will dig and light you up 😁.

And mind you General Arbitrage Updates only operates on WhatsApp 🧏🏻‍♂️

https://chat.whatsapp.com/DgySfvMc09n84WzFxT8Be1

And I am active buying any kyc
And crypto currency

chat.whatsapp.com

Telegram: Contact @major 07/07/2024

Bayan Not yanzu CEO na Telegram ya samar da MAJOR BOT wanda zaayi amfani dashi wajen tara STARS shi ba mining bane ba kuma farming bane sai dai STARS din zasu kasance masu daraja nan gaba domin zaa iya siyayya dasu a cikin telegram...

A yanzu idan kayi rigista ta wannan link din zaka samu Stars guda 15 idan baka da Telegram premium amma duk masu Premium zasu Stars 50 nan take, zuwa nan gaba zasu fito da karin hanyoyin da zaa dinga bi wajen tara Stars masu yawa, a yanzu duk wanda ka gayyata zaka samu Stars ....

https://t.me/major/start?startapp=5887376146

👑Help me to become best of the best in and get some Stars!
15⭐️ invite bonus for you
50⭐️ if you are Premium Major

A nan gaba har TON zaka iya siya da STARS din da ka tara....

Telegram: Contact @major

Telegram: Contact @TimeFarmCryptoBot 08/06/2024

TIME FARM

ABINDA YA KAMATA MU SANI AKAN PROJECT DIN TIME FARM MINING

Wannan shine Sergei Sergienko CEO na TimeFarm wanda muka fara mining jiya, ya bayyana kansa a zahiri domin duniya ta san dashi da kuma project dinsa na TimeFarm

Sergei Sergienko shahararre ne a duniyar Crypto, dan Kasar Russia ne, a shekarar 2021 jaridar Financial Review Magazine ta sanya shi cikin jarin mutane 100 wadanda s**a fi kowa kudi a Crypto

Sergei Sergienko Kwararren masani ne a bangaren Blockchain, yana da kamfani na Chrono._ Tech wanda suke aiki akan samar da mafita da tsaro akan software

A iya binciken da nayi na samu gamsuwa dari bisa dari da wannan sabon project din na TimeFarm, don haka ko da wasa kar mu bari ace ba'ayi mining damu ba

Wanda bai fara ba ga link
https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=1CjIwLrNyWlkzaiyE

Telegram: Contact @TimeFarmCryptoBot

Want your school to be the top-listed School/college in Maiduguri?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Shuwari One
Maiduguri
600281