Ta'aziyar rasuwan Sheikh Idris Ishwar Malumfatori Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS Abadam LG - Malam Abubakar Muhammad
Malam Abubakar Muhammad
An Islamic Scholar Propagating the Teaching of Qur'an & Tradition of the Holy Prophet Muhammad (SAW)
Karatun littafin SUNAN TIRMITHI DARASI NA 57 tare da Malam Abubakar Muhammad Bulabulin daga Masjid Bilal dake Terab Street, Monday Market, Maiduguri
19/04/2026
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN
Muna miƙa ta'aziyar ɗaya daga cikin Maluman mu kuma jigo, Sheikh Idris Ishwar Malumfatori Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS Abadam.
Allah Ya jiƙan Mallam, Ya sa jinya hutu ce a gare shi, amin.
Karatun littafin SUNAN TIRMITHI DARASI NA 56 tare da Malam Abubakar Muhammad Bulabulin Sakataren Majalisar Malamai na Jibwismaiduguri NHQ JOS daga Masjid Bilal dake Terab Street, Monday Market, Maiduguri
06/04/2026
Assalamu alaikum,
Muna sanar da ɗaliban ilimi da ɗaukacin Al'umma cewa Babban Malamin mu, Malam Abubakar Muhammad (Malam Ba'ana) Hafizahullah zai koma dukkan karatuttukan da yake gabatarwa bayan hutun Azumi, kamar yadda aka saba. Za'a a ranar Lahadi (Sunday) mai zuwa wanda yayi daidai da 12/04/2025
24/10/1447 AH.
Ga yadda Karatuttukan za su kasance:
1. Ranar Asabar (Saturday)
Sahihul Bukhari
LOKACI: Tsaƙanin Magrib zuwa Isha'i
WURI : Tsaqafa Islamic School dake Bulabulin ward.
2. Ranar Lahadi (Sunday)
Sunan Al tirmidhi
LOKACI: Magrib zuwa Isha'i
WURI: Masjid Bilal dake Bulabulin ward, Malam Terab Street Maiduguri opposite Monday Market.
3. Ranar Litinin (Monday)
Sahihul Muslim
LOKACI : 7:am-8:00
WURI: Tsaqafa Islamic School
4. Ranar Talata (Tuesday )
Littafin Askari
LOKACI: Tsakanin Magrib zuwa Isha'i
WURI: Tsaqafa Islamic School.
5. Ranar Laraba (Wednesday)
Littafin Adabul Mufrad
LOKACI: Tsakanin Magrib zuwa Isha'i
WURI: Masjid JIBWIS NHQ Gwange zuwa da wuri.
6. Ranar Alhamis ( Thursday)
Tafsir Qur'an
LOKACI: Tsakanin Magrib zuwa Isha'i
WURI: Masjid Bilal dake Bulabulin ward, Malam
Terab Street.
7. Ranar Jumma'a (Friday)
Matnul Risala
LOKACI: Tsakanin Magrib zuwa Isha'i
WURI: Masjid JIBWIS NHQ Jos, Bulumkutu Layin Kainji Maiduguri.
Karatun Iyaye Mata
Ranar Alhamis (Thursday)
Fiqihussunnah linnisa'i
LOKACI: 9:am-10:am
WURI: Tsaqafa Islamic School dake Bulabulin ward.
Allah yabada ikon halarta, Amin.
JIBWIS Internet Media Committee (JIMC Borno)
Litinin 06/04/2026
20/03/2026
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Bulabulin
Maiduguri