أنس بن مالك

أنس بن مالك

Share

قُلِ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ وَسَلَٰمٌ عَلَىٰ عِبَادِهِ ٱلَّذِينَ ٱصۡطَفَىٰٓۗ ءَآللَّهُ خَيۡرٌ أَمَّا يُشر

05/06/2025

قال رسول الله صلى الله عليه وسلم خير الدعاء دعاء يوم عرفة. وخير ما قلت انا والنبيون من قبلي لا اله الا الله وحده لا شريك له له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير. وبالتالي خير الاذكار اولا في يوم عرفة اللي هو اللي انا لسه قايله لك دلوقتي

Photos from IBN UMAR CAPS 's post 25/10/2024
27/05/2024

Ga Mai Bukatan PDF Na Littafin
أوضح سنن في مناهج الجوامع والسنن
Na Sheikh Abdurahaman Umar Bagarawa
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Ka Duba comment section

27/05/2024

Inaa sha allah 😍
Gobe zan fara Karatu a wannan page nawa mai albarka kamar karfi 11:30am
Littafinda zan fara karantarwa shine
أوضح سنن في مناهج الجوامع والسنن
Na sheikh Abdurahaman Umar Bagarawa
Karatun zaizumukune Liv
Koma da harshin kannuri🙏

06/04/2024

Babu wata Aya ko Hadisi da dan bidi'a zai kafa hujja da ita a kan bidi'arsa, ko mai son zuciya da zai kafa hujja da ita a kan son zuciyarsa face a cikin Ayar ko Hadisin akwai raddi ga bidi'ar tasa da son zuciyar tasa.

Misali, akwai Hadisin Azumi ranar Litinin da Annabi (saw) yake yi saboda a ranar aka haife shi. To sai mai son zuciya ya zo yana kafa hujja da wannan Hadisin a kan bikin Maulidi da suke yi, suna hafla, suna ci da sha, suna kida da rawa da waka, maza da mata ana zagaya gari ana cashewa.

Yanzu don Allah menene alaka tsakanin azumin da Annabi (saw) yake yi da ayyukan 'yan Maulidi?

Annabi (saw) fa Azumi yake yi, su kuma ci da sha suke yi!
Daga cikin amfanin Azumi yana hana alfasha da munkari, su kuma kida da rawa da waka, da sauran munkarai da suke yi maza da mata da sunan murnar haifuwar Annabi (saw).

Saboda haka a fili yake, abubuwan da 'yan Maulidi suke yi ya saba wa azumin da Annabi (saw) yake yi. Don haka ta yaya aikin da ya kishiyanci aikin Annabi (saw), ya warware shi za a kafa hujja da Hadisin Annabi (saw) a kansa?!

Don haka Hadisin Azumin ranar Litinin ba zai taba zama hujja a kan Maulidi ba. Saboda haka Maulidi bata ne, ba shi da asali a Addini.

Sabanin Musabaqa, halas ne a Shari'a. Su kuma Tafsirin Alkur'ani a watan Ramadhan, da Tahajjud, duka biyu suna da asali a Sunna. Don haka su ba bidi'a ba ne, suna cikin tafarkin Sunna.

06/04/2024

Fikuhu Shine Fahimtar Addini Da Dalili
Soboda Haka Sai Kazama Masanin Al Qur'ani Da Hadisi Tukunna Zakazama Fakihi

01/05/2021

ليلة القدر خير من الف شهر

Want your school to be the top-listed School/college in Maiduguri?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Giwa Barrack
Maiduguri