Al-iman islamic academy

Al-iman islamic academy

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-iman islamic academy, School, Bulumkutu Kasuwa, Maiduguri.

Photos from Al-iman islamic academy's post 18/02/2026
06/02/2026

RAMADAN MUBARAK!

Don gabatowar watan Ramadan wannan makaranta me albarka ta shirya gabatar da karatu kan hukunce-hukuncen Azumi,

Wuri: Masallacin Mai Adashe, Bulumktu Kasuwa, Maiduguri.
Lokaci: Bayan Magriba.
Ranaku; Laraba, Alhamis da Juma'a, 11,12, 13/02/2026.

Za'a raba littafin karatu ga mahalatta Insha Allah.

Photos from Al-iman islamic academy's post 05/09/2025

Allah!

We are congratulating the successful candidate for the academic year 2025/2026, and asking Allah SWT to make it easy for them and their parents.

Jerin sunan ɗaliban da s**a samu gurbin karatu a wannan shekera ta 2024/2025, muna roƙon Allah yayi jagora garesu da iyayen su.

Domin ƙarin bayani a tuntuɓi lambobi kamar haka;

Call: 07064392949. WhatsApp: 07081119190

03/08/2025

New intake interview announcement👇👇

29/07/2025
02/07/2025

Karatun gobe alhamis 03/07/2025 cikin littafin بيان فضل علم السلف على علم الخلف لابن رجب

24/06/2025

Karatun gobe laraba cikin littafin الوصية na ابن قدامة المقدسي

26/04/2025

Za'a buɗe makaranta ranar litinin mai zuwa Insha Allah 28/04/2025.

09/09/2024

Hafsat Muh'd Yahya

60 Hizb

M.M.C

2024 Musbaqa

07/09/2024

Halima Abubakar Labaran

2 Hizb

M.M.C

2024 Musbaqa

Want your school to be the top-listed School/college in Maiduguri?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Bulumkutu Kasuwa
Maiduguri