Borno State Qur'anic Recitation Competition

Borno State Qur'anic Recitation Competition

Share

is an Islamic center that deals with memorization of the Holy Quran

15/05/2026

What verse comes to your mind when you see this
👇

03/05/2026

Aisha Mustapha dayace daga cikin Yan takara na izu 30 acikin garin Maiduguri ayanzu mukesamun labarin Rasuwata Muna Addoa Allah yajikanta da rahamassa ya gafurttama

Ga karatun musabaqanta https://youtu.be/VtzCV6Dkn8Y?si=pWmrh56PK0VJrPIC

27/04/2026

🎉 SAKON TAYA MURNA 🎉

Muna miƙa saƙon taya murna ga ɗaukacin ’yan Najeriya, bisa wannan babbar nasara da aka samu, inda ɗan ƙasarmu ya samu matsayi na farko (1st position) a gasar.

Wannan nasara abin alfahari ne ga ƙasa baki ɗaya, kuma shaida ce ta ƙoƙari, jajircewa da kuma baiwar da Allah Ya yi.

Muna taya:
Hamid Musa Zakaria murna ta musamman bisa wannan gagarumar nasara.

🤲

Alhamdulillah!
Muna roƙon Allah Ya ƙara ɗaukaka,
Ya sa wannan nasara ta zama alheri a gare shi da ƙasa baki ɗaya.

---

🌟 Allah Ya ci gaba da ɗaukaka Najeriya da ’ya’yanta 🤲✨

27/04/2026

📢 ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!! ANNOUNCEMENT!!!

This is to inform all students of the Holy Qur’an and those intending to participate in the Musabaqah (Qur’anic Competition) that the time is drawing near.
👉 The Local Government level Musabaqah will commence from:
15th May to 31st May, 2026.
👉 The State level Musabaqah will commence from:
15th June to 30th June, 2026.

🤲

We pray that Allah grants us the opportunity to witness these events in good health and peace.
📌 This announcement is issued by:
State Coordinator, Umar Alhaji Umar
May Allah grant success to all participants 🤲✨

27/04/2026

📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Ana sanar da dukkan masu karatun Al‑Qur’ani da kuma waɗanda suke da niyyar shiga Musabaqah, cewa lokaci ya kusa.
👉 Za a fara Musabaqah ta ƙananan hukumomi (Local Government) daga:
15 ga Mayu zuwa 31 ga Mayu, 2026.
👉 Haka kuma za a fara Musabaqah ta Jiha (State) daga:
15 ga Yuni zuwa 30 ga Yuni, 2026.

🤲

Muna roƙon Allah Ya kaimu,
Ya nuna mana wannan lokaci cikin koshin lafiya da zaman lafiya.
📌 Wannan sanarwa ta fito ne daga:
State Co‑ordinator, Umar Alhaji Umar
Allah Ya bada sa’a ga duk masu shiga Musabaqah 🤲✨

27/04/2026

Hameed Musa Zakariyya yayi farare tass a Musabaqar Alqur'ani ta duniya wacce take gudana a Garin Yola fadar Jihar Adamawa. Allah kasa muji Alkhairi 🤲🤲🥹

25/04/2026
Want your school to be the top-listed School/college in Maiduguri?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address

Sheriff Musa Street
Maiduguri