Mukoma tsangaya maiduguri

Mukoma tsangaya maiduguri

Share

I am usman abba kaka and am willing to tell the world more about me. Am 25 years old and live in maiduguri borno state of Nigeria.

Am single for now and am selling women wrapper's,women make up materials, cosmetics and much more at maiduguri Monday market

16/03/2026

Emergency alert in maiduguri 3 big bombs pray for us

29/10/2025

Yakamata a samu wata kungiyar kuma ta kai alluna makarantun Boko domin koya musu tun daga Alif Ambaki domin su ma Jahilai ne a wannan ɓangaren. 🤣😍

13/10/2025

LA'ILA HA ILLALLAH WATO MALAM

قُلْ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيْرٍۢ مِّن ذَٰلِكُمْۚ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ عِندَ رَبِّهِمْ
جَنَّٰتٌۭ تَجْرِى مِن تَحْتِهَا ٱلْأَنْهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَا
وَأَزْوَٰجٌۭ مُّطَهَّرَةٌۭ وَرِضْوَٰنٌۭ مِّنَ ٱللَّهِۗ
وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ

TA BUGU AWAJAN NAN ALLAH YAYI ARZIKIN GAMBA A WANNAN HANUN AKWAI GAMBA.

ALLAH YA BA MU AL'BARKAR AL'QUR'ANI 🤲🏻

10/10/2025

اللَّهُمَّ زَيِّنّا بِزِينَةِ القُرْآنِ، وَأَدْخِلْنا الْجَنَّةَ بِشَفاعَةِ القُرْآنِ، وَأَكْرِمْنا بِكَرامَةِ القُرْآنِ. اللَّهُمَّ أَلْبِسْنا بِخِلْعَة القُرْآنِ، وَشَرِّفْنا بِشَرافَةِ القُرْآنِ، وَارْحَمْ جَمِيعَ أُمَّةِ حَبِيبِكَ مُحَمَّدٍ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ بِحُرْمَةِ القُرْآنِ.🤲❤️‍🩹

27/09/2025

Tambaya wai wane bakine a cikin Alqur'ani a ke Kiran shi da sarki kuma ance bayayin ja ba ajan shi

Photos from Mukoma tsangaya maiduguri's post 26/09/2025

Alhamdulillah
Gaskiya Yau Nayi Farin ciki sosai da Ganin Yanda Rundunar Yan sandan Jihar kano S**a Dauki Gwani Sani Musa Nuhu Daya ne daga Cikin Yan uwan mu Almajirin Tsangaya Domin ya Tayasu Aiki Wajan Hurda Da Jama,a

Muna Addu,a Allah ya sa masa himma da iklasi cikin aikin yasa Agama Lafiya🤲

Murtala Sulaiman

25/09/2025

kafin a kashe yaransa kenan yayi wannan jawabin ya Allah Allah yatona a sirinsu alfarman annabi Muhammad s a w
HARYANZU BASU BA LABARINSU
INA BARAN ADDUA DAGA WAJEN KOWA DA KOWA NI AKE NEMA BA YARANA BA ZANZO DUK INDA SUKE KAR KU A SALWANTARDA RAYUWANSU YARANE BASUSAN KOMAI BA
JAMA A DAN ALLAH DAN ANNABI KU TAIMAKAMIN DA ADDUA NI BAN DAMU DA RAYUWATA BA AMMA KUTAUSAYAWA WANNAN KANANAN YARAN NI AKE BUKATA WALLAHI TALLAHI ZANZO A DUK INDA SUKE NI IN ZAMA FANSAN RAYUWANSU SU HARYANZU YARANE AMMA NI NA YARDA ZAN BANA KAINA AKASHENI ABAR WANNAN KANANAN YARAN SUCHI GABADA DA RAYUWA

25/09/2025

Lokacin barazan da mutuwa yawuce kaima zakamutu

Kuma kasani yakai me kashe mutum ko masusawa akashe akan wata manufa da duniya duk wanda kakashe ko kasa akakashe wallhi lokacin sane yayi kaide ka daurawa wahala kuma kajira naka

Duk wanda keda hannu a wannan kisan na rayan Zannah Jaridama Bornoye ya Allah ka hanashi kwaciyar hankali Katona masu asiri duniya da lahira ya Allah ka wulakanta su ka tozarta su

25/09/2025

wannan yaron yayi matukar burgeni Dan Allah a nemomana shi insaha Allah sarkinmu zai masa kyuta daga bakin sugaban mukoma tsangaya maiduguri

22/09/2025

Haka Muke So Ana Taɓo Layin Masu Qurani.
Madalla Da Wannan Zartarwa munji dadinta

mukoma tsangaya maiduguri

Want your school to be the top-listed School/college in Maiduguri?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Maiduguri