Sheikh Prof. Muhammad Alhaji Abubakar

Sheikh Prof. Muhammad Alhaji Abubakar Teaching according to Al-Qur'an and Sunnah
Telegram: t.me/drmaab2
Whatsapp no. 08028840714
(3)

14/07/2026

Kada Kuyi wa Yara Alkawari Kuma Baku Cika Ba

13/07/2026

Muhadara Mai Taken: Daga Magabatammu

Tareda: Professor Sheikh Muhammad Alhaji Abubakar

Daga: Agga Islamic Center Jimeta | Zauren Sheikh Abubakar Mukhtar Yola

27-1-1448=12-7-2026

Replay

13/07/2026

Wannan Hadisin Yana nuna Mana Girman Yiwa iyaye Biyayye Musamman MAHAIFIYA...

12/07/2026

RAHAMA DA TAUSAYIN MANZON ALLAH ﷺ GA AL-UMMA

Sheikh Prof. Muhammad Alhaji Abubakar

Daga Masallacin Juma'a Na Ambassador Dahiru Waziri dake Cikin Garin Yola, Jahar Adamawa

26/1/1448
11/7/2026

MUTANEN YOLA SALAMUN ALAIKUMSanarwa, ana sanar da Yan Uwa Musulmai cewa Professor Sheikh Muhammad Alhaji Abubakar Zai ga...
11/07/2026

MUTANEN YOLA SALAMUN ALAIKUM

Sanarwa,

ana sanar da Yan Uwa Musulmai cewa

Professor Sheikh Muhammad Alhaji Abubakar
Zai gabatar da Muhadarori kamar haka:

1- Asabar 11/07/2026
Masallacin Juma'a na Ambassador Dahiru Yola South
Lokaci Bayan Magriba

2- Lahadi 12/07/2026
Masallacin Agga Islamic Center Jimeta Yola
Lokaci Bayan Magriba

Allah bada Ikon Halarta

10/07/2026

CIGABA DA KARATUN LITTAFIN...
👇 👇 👇
MUQADDIMAR RISALAH, Na (Imam Abu Muhammad Abdullah, Ibn Abi Zayd al-Qayrawāni (BABIN AQIIDAH)

Darasi na; 28

Daga Bakin: ...👇
PROF. MUHAMMAD ALHAJI ABUBAKAR
(Hafizahullah)

Wuri:👇🏽
Daga Babban Masallacin Juma'a na Marigayi Sheikh Muhammad Abba Aji Dake Tashan Bama, Maiduguri Jihar Borno

AL-MUHARRAM-18-1448AH
JULY 03-2026

10/07/2026

INDIMI JUMA'A KHUTBAH

TOPIC;
SIFFOFIN YAN AL-JANNAH

DR. MUHAMMAD ABUBAKAR (NTA)

INDIMI MASJID MAIDUGURI BORNO STATE

09/07/2026

Assalamu Alaikum

Sanarwa!

Gobe Juma'a 25-1-1448=10-7-2026 Babu Karatun Muqaddimatur-Risalah Wanda Ake gabatarwa a Masallacin Sheikh Muhammad Abba Aji (RH) na unguwar Mairi a Birnin Maiduguri

Hakanan Ranar Lahadi mai zuwa 27-1-1448=12-7-2026 shima babu Karatun Littafin Risalah Wanda Ake gabatarwa a Masallacin Indimi islamic trust centre

Sai kuma Ranar Laraba 30-1-1448=16-7-2026 babu Karatun Sirah shima a Masallacin Indimi Islamic trust centre

Duka Karatun Wanda Sheikh Prof. Muhammad Alhaji Abubakar HAFIZAHULLAH yake gabatarwa ne.

Allah Ta'alah yasa mu dace. Amin

08/07/2026

NASIHA||| JIRE GULTU

Sheikh Prof. Muhammad Alhaji Abubakar

MASJID INDIMIYE BLA MAIDUGURIYE YERWA FATOIYI

08/07/2026

Hukuncin kuɗin Canji Da yarege Idan aka aike Mutum...

Address

Indimi Masjid Damboa Road Maiduguri
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Prof. Muhammad Alhaji Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category