Darut-tauheed. Borno, Nigeria

Darut-tauheed. Borno, Nigeria

Share

Awareness on monotheism. Motivational speaker. Ambassador of Sunnah. RESEARCHER. KARATUN HADISI DA AIKI SHI SHINE ZAMA LAFIYA GA MUSULMI

12/01/2026

Ba ma sai nace komai ba ansan me muke so❤️🥰❤️

11/01/2026

Wannan din ma ta yan haddar bakarah ce DAN ALLAH kucike mugani🥰🥰🥰.
Jama'a Alkur'ani akwai dad'i 🥰🥰🥰🥰❤️

11/01/2026

Ina masu haddar surat bakarah, kumatso kusa ku cike mana gurbin nan dan mutabbatar da sahihancin haddar ku🤣🥰🥰.
Inkasan baka Zuwa islamiyya,.. amman banda kwafsiiy😀

11/01/2026

Wannan na mahaddata ne. Amman in kana ganib zaka iya karasawa to bisimillah banda arangizo da kwafsawa🤏🤣🤣❤️

11/01/2026

Ga kuma wannan surar mai daɗi wajen karatu❤️. Suratu Gashiya. Kicewa danki ko kaninki yakarasa maki ayar😃 in bakiya zuwa islamiyya 👌😄 saboda kar ki kwafsa kishiya kunya🤣🤣🤣

11/01/2026

Bakowa bane zai iya kara wannan ayar🧏.
Inkana ganin zaka iya👌 Toh muje zuwa😃😃❤️

11/01/2026

Karashen ayar.. kai ake so kafada, kana gani zaka kwafsa 🤩🥰

11/01/2026

YANZU KANA GANI SHAIDAN ZAI HANAKA CIKEWA, KA WUCE
Ga wata yar gidan kazaba ka cike❤️❤️.

11/01/2026

Gani nake kamar kunfara gajiyawa da Ni.
Kucigabada da cikewa, yana taimakawa mutane wajen tunani da maida hankali kan Kur'ani

11/01/2026

Kada aagajiya ACIKE mana gurbin ayar

11/01/2026

Sahibul Kur'an ❤️❤️❤️❤️

11/01/2026

Wannan ayace cikin suratul daha. طه akarasa mana ita.
Suratu Tdaha surace mai daɗi kuma mai wahala, duk makaranci yasan haka.❤️❤️❤️

Want your school to be the top-listed School/college in Maiduguri?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Bakin Kasuwa
Maiduguri