29/08/2025
❗Please share and repost. 🙏🙏🙏❗
Sabilar Rashad Islamic Center Borno State Chapter Tana neman Tallafawar al'umma domin cigaban wannan littafi Mai taken HUKUNCE HUKUNCEN JINI GA MATA ta fannoni kamar haka
*Bada gudunmawar kudi wurin buga littafin dayawa don ya riski al'umma ta ko ina
*Yaɗa wannan video ta fannonin social media baki daya domin a samu tallafawa ta ko ina.
Domin ɗaukaka addinin Musulunci domin taimakawa yen uwa musamman mata
Allah ya bada ikon taimakawa. Ameeen ✅
Announcer : engr Ali Usman Ali
Sec.gen. SRIC