IMK TV

IMK TV Assalamu alaikum! This is our Official Page for sharing Islamic reminders, updates about our school and a lot more. Be with us and remain updated!

07/02/2026THE BEAUTIES OF ISLAM 02Islam is the only religion devoid of sophistication and contradictions.“Then do they n...
07/02/2026

07/02/2026
THE BEAUTIES OF ISLAM 02

Islam is the only religion devoid of sophistication and contradictions.

“Then do they not reflect upon the Qur’an? If it had been from [any] other than Allah, they would have found within it much contradiction.” (An-Nisa’ 4:82)

Islam is the only religion that can solve the most complex human problems. The Islamic creed provides an accurate and clear image of who Allah is and what the universe and the human race are. It introduces a set of rulings that regulate all issues in life, such as worship, economy, politics, transactions, personal affairs and international relationships, etc.

Islam is the only religion that possesses convincing answers to the most bewildering questions, such as: Why was I created? What should I do in life? Where will I go after death?

Islam is fully comprehensive; the fittest and the best religion in terms of creed, morals, acts of worship, transactions, and general and personal rulings. This is due to the fact that it is not a man-made religion, but rather derived from a divine source; Allah, the Exalted, prescribed the rulings of Islam Himself.

... to be continued

19/01/2026

🌹 THE BEAUTY OF ISLAM 01🌹

Undoubtedly, Islam is the most perfect religion, and the most conformable to pure nature and sound reason. This is due to the characteristics, beauties, merits and benefits it comprises of that have never been found in any other religion before.

الْيَوْمَ أَكْمَلْتُ لَكُمْ دِينَكُمْ وَأَتْمَمْتُ عَلَيْكُمْ نِعْمَتِي وَرَضِيتُ لَكُمُ الْإِسْلَامَ دِينًا ۚ

“This day I have perfected for you your religion and completed my favor upon you and have approved for you Islam as religion.” [Al-Ma'idah 5:3]

Islam is the only religion capable of meeting the needs of both the soul and the body simultaneously. It does not view man as a gear in a machine as does communism, nor does it suppress man's natural needs and bar him from all his desires, as is the case with monasticism, nor invites him to unleash his desires with no limit, as in the case of the materialism of the western civilization.

...To be continued

15/01/2026

A gama azo IMK TV a shiga islamiyya ✅
Muna ɗaukan har da manya 🥱

A madadin hukumar makarantar MARKAZUL IMAMIL KISA'EE  tare da shugabannin gidauniyar DA'AWA ILMIYYAH INTERNATIONAL, muna...
31/12/2025

A madadin hukumar makarantar MARKAZUL IMAMIL KISA'EE tare da shugabannin gidauniyar DA'AWA ILMIYYAH INTERNATIONAL, muna taya ɗan'uwa kuma chairman na D. I. INTERNATIONAL (Dr) Kalli Alkali murnar samun aure wanda aka gudanar a ranar asabar 07/07/1447 wanda yayi dai-dai da 27/12/2025 garin Maiduguri.
Muna rokon Allah Ta'ala Ya sanya albarka cikin wannan auren nasu. Allah Ya basu zurriya ɗayyiba. 🤲

IMK TV × Da'awah Ilmiyya International

25/12/2025

Imam Ukasha Al Kamini

رواية الدوري عن الكسائي
#المملكة #العربية #أمريكا

Allah Ta'ala Ya ce:فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٌ فَزَادَهُمُ اللَّهُ مَرَضًا“A cikin zukatansu akwai cuta, sai Allah ya ƙara mu...
12/12/2025

Allah Ta'ala Ya ce:

فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٌ فَزَادَهُمُ اللَّهُ مَرَضًا

“A cikin zukatansu akwai cuta, sai Allah ya ƙara musu cuta.”
Suratul Baqarah: 10

Ya Allah, kada Ka sanya mu daga cikinsu 🤲

Cutar da ake nufi a nan ba ta jiki bace, cuta ce ta ruhi da akida, kamar munafunci, ƙyashi, hassada, keta haddi da ƙin gaskiya. Wadanda s**a kamu da ita suna yawan yin riya da yaudara, suna nuna musulunci a fili amma kuma akasin hakan ne a cikin zukatansu.

Sakamakon rashin tuba da gyara, sai Allah Yake ƙara musu cutar a matsayin hukunci, wato zuciyarsu na ƙara duhu, ba sa fahimtar gaskiya, suna ƙin jin wa’azi, har a ƙarshe zuciyarsu ta bushe gaba ɗaya.

Don haka, yanada mutukar muhimmanci ka rinƙa neman kariyar Allah kar ka faɗa cikin wannan hali na munafurci.

Ya Allah, kada Ka sanya mu daga cikinsu.

Ibnul Islam Alhanafee

Wannan ita ce makarantar Markazu Imamil Kisa'ee dake cikin garin Magama Gumau.Muna karantar da riwaya guda uku:Ƙira'ar K...
05/09/2025

Wannan ita ce makarantar Markazu Imamil Kisa'ee dake cikin garin Magama Gumau.

Muna karantar da riwaya guda uku:
Ƙira'ar Kisa'ee = da riwayoyin sa guda biyu.
1. Abul hārith da kuma
2. Addury
Sai kuma
3. Riwayar Hafs daga ƙira'ar Āsim.

Za ka yi nadama akan wannan.
29/08/2025

Za ka yi nadama akan wannan.

28/08/2025

Idan kana neman wani abu, sai Allah Ya baka wani abun daban, ka karba kayi godiya. Zabin Allah yafi na mutum. Wani lokacin sai karshen lamari kake gane hakan.
Ya Allah muna godiya da duk zabin da Kayi muna a rayuwa!
Dr. Jabir Sani Maihula

Iyaye da kuɗin makaranta 😀Na sha samun shawarwari daga wani bawan Allah kan cewa na rinƙa riƙe wuta game da kuɗin makara...
23/08/2025

Iyaye da kuɗin makaranta 😀

Na sha samun shawarwari daga wani bawan Allah kan cewa na rinƙa riƙe wuta game da kuɗin makaranta, saboda iyaye da yawa basa son biya, wanda ni kuma yana cikin masu bani ciwon kai wajen biyan kuɗin makaranta 😅
Bayan mun dawo hutu wannan karon sai ya sameni da tambayar nawa ake bin sa bashin kuɗin makaranta?
Nayi masa lissafi tun term ɗin da ya wuce bai biya komai ba, yaji iya bashin da ake bin sa kawai ya kusa jarin wata rumfar a kasuwa 😅
Tun yana cewa zai biya, kawo yanzu dai na taƙaita muku labarin babu shi ba labarin yaran nashi, 😂 ko makarantar basu zuwa. Kuma ba mu koresu ba Wallahi.

To wannan shi ne Allah Ya sa mu dace aameen thumma aameen 🤲🏼😀

20/04/2025

Duk wanda Allah Ta'ala Ya bashi damar neman ilimi to yayi amfani da ita kafin kuɓcewar ta. Idan yaƙi akwai da-na-sani yana tafe.
Kuma har abada ba zaka yafewa kanka wannan kuskurn ba.

Markazu Imamil Kisa'ee

Address

No. 3 Al-Yusra, Mahuta Road Magama Gumau Toro LGA
Magama

Telephone

+2349033012197

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IMK TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category