KIMA Academy littahafizul Qur'an

KIMA Academy littahafizul Qur'an Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from KIMA Academy littahafizul Qur'an, Education, Limawa Gangare Dutse, Limawa.

06/04/2024
Ameen summa Ameen
04/02/2023

Ameen summa Ameen

SARKIN DUTSE BAWAN ALLAH...!!!

Allah ya yi masa baiwar son ilimi da ma'abotansa tare da ruqo da addini. Natsuwa, dattako, sauqin hali, kawaici da karamci halaye ne bayyanannu a rayuwarsa.

Kana mu'amala dashi kana qara qaunarsa. Hasken fahimtar addini a bayyane yake a mu'amalarsa. Yana ciwon ajali amma yana kewar qiyamullaili (Sallar dare) wacce ya saba yi.

Na samu kusanci dashi ta sanadiyyar Malaminmu, d'an'uwa kuma amini Dr. Abubakar Sani Birnin Kudu

Kwanakin baya mun zauna tsawon awa biyu, yana bayyana mun akwatin sirrin Nigeria. Ya sha mun kyautar kayan alfarma; Allah ya tufatar dashi alharirin Aljannah. Ameen.

Dan'uwana kuma aminina Dr. Abubakar Sani Birnin Kudu ina yi maka ta'aziyyar rashin amini kuma masoyi. Allah ya lullubeshi da rahamarSa ya azurtashi da ceton manzon rahama S.A.W. Ameen.

Address

Limawa Gangare Dutse
Limawa

Telephone

+2348060766823

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KIMA Academy littahafizul Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category