25/07/2022
Inawa daukakin al'ummar musulmai fatan alheri, jarrabobi da muke fama da su, Ubangiji ya bamu ikon cinyewa ya kuma kawo mana afuwa.
Yan'uwanmu Musulmai da ke wani Hali a ko ina suke fadin duniya ya kawo musu dauki.
Inawa Al'umma da kaina wasiyya da tsoran Allah da biyayya ga manzon Allah da soyayyarsa. Allah sa mu cika da Imani.