19/05/2026
Allah ka tsare mana imanin mu
أني احبك ياسيدي رسول الله one love
Allah ka tsare mana imanin mu
dan izala bashi da mutunci
11/05/2026
SANARWA GA ƊALIBAN ILMI
Karatun Littafin HAƘIƘATU AHLIS SUNNATI WAL JAMA'A Da Aka Saba Gabatarwa Ko Wanne Wata A Markazul Qafila Dake Unguwar Sallare A Garin Kano
Zaizo Gobe Talata 12-05-2026
Tsakanin Magriba Da Isha Kamar yadda Aka Saba