Imam aliyu fikowa

Imam aliyu fikowa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam aliyu fikowa, Lagos.

To Masha Allah inayiwa Allah godiya da yabani lafiya har natsici kaina awannan lokaci nayin Facebook
Da farko dai sunana shafiu abdulkadir kuma ni dai anhaifeni ajahar yobe a wani gari da akece wa gashua ni dalibin ilimine da wasu aiyoka na Dana

السلام عليك يا سيدي ومولاي يا علي بن موسى الرضا المرتضى والراضي بالقدر والقضاء اللهم صل على علي بن موسى الرضا ووصي الاوص...
09/05/2025

السلام عليك يا سيدي ومولاي يا علي بن موسى الرضا المرتضى والراضي بالقدر والقضاء
اللهم صل على علي بن موسى الرضا ووصي الاوصياء وامام الاتقياء عدد ما في علم الله وسلم تسليما🥰

Barka da Safiyar Juma'a Maigirma, kuma Ranar da aka Haifi Imam Ali Arridha (As).
Labbaika ya Aliyu ridah jika ga manzon Allah da ga kazimu
Allah kabarmu acikin masoyansa
Allah dan haskin musal khazum kakaimu ziyarar imamina alhussaini da maulana aliyu arridah as

By na aliridah as
9/5/2025

01/05/2025

YANZU YANZU: Sojojin ƙasar Isr@'ila Sun fara rubuta takardar Ajiye aikinsu Sunce Ba zasu iya Bada gudummawar kashe Wannan wutar dajin Ba inda s**a bayyana cewa lamarin yafi ƙarfinsu

Kana Taɓa Wannan shuɗin Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar 👉 Duniyar labarai 👈Sai Ka Dangwali Alamar Like👍 Ko Follow, Kai Tsaye Zaka Ringa Samun Ingantattun Labarai Daga Garemu.

MAULANA JIRJIN TSIRA DUNIYA DA LAHIRA     Allah ya kareka malam dan malam elzakazak h  By na aliridah as
29/04/2025

MAULANA JIRJIN TSIRA DUNIYA DA LAHIRA
Allah ya kareka malam dan malam elzakazak h
By na aliridah as

Allah Gaza na cikin wani hali ya Allah
18/03/2025

Allah Gaza na cikin wani hali ya Allah

RANAR BADAR 17GA RAMADAN  JIYA BA YAU BA  ALLAH YA JADDADA RAHAMA GA SHAHIDAN BADAR ILLAHEEE       By na aliridah (as)
17/03/2025

RANAR BADAR 17GA RAMADAN
JIYA BA YAU BA ALLAH YA JADDADA RAHAMA GA SHAHIDAN BADAR ILLAHEEE

By na aliridah (as)

16/03/2025

Shahada na mune

16/03/2025

YA ALLAH
YA MUHAMMAD
YA ALIYU
YA FATIMA ZAHARA

Al ummar garin gashua sunama malm yakubu yahaya katsina munayima bangajiya
10/01/2025

Al ummar garin gashua sunama malm yakubu yahaya katsina munayima bangajiya

10/01/2025

Happy jumaa of the Muslim

28/02/2021

ya aliyu labbaika duk mai sonka yana son manzo Allah ya so Allah

29/01/2021

Labbaiki ya Fatima Zahara shugabar matan duniya labbaiki umma zahra

Address

Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam aliyu fikowa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share