Åhmådéë.ñéë""

Åhmådéë.ñéë""

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Åhmådéë.ñéë"", Computer training school, Lagos.

Photos from Åhmådéë.ñéë""'s post 10/05/2026
03/05/2026

Banso nayi mgn ba amma yazama dole ko sbd wasu su fahimta duk Abinda kaga Ana zargi to Tabbas mutun baijira kansa ba mgnr gsky ce👌 AKwai hanyoyin da mutun yk bi Wanda yasa ake zargin sa
Pls kuma AKwai hanyar da ma aurata kebi Dan biyawa kai bukata bawai sai da jima Iba duk wocce kaga tayi Abinda yasa ake zargi to Halinta ne wand tasabayi Kodai takowa mulura kince mijinki ma baya gamsar dake fah👌 tyy zina zata?? gamsar dake yar uwa??😢🤔 Kubawa juna hkr ku daidaita Idan hkn yaki Kowa yakama gabansa

23/12/2025

NEMAN KUDI YAFI BOKO
ANFANI A YANZU
DA KAZAMA PROFF GWARA KAZAMA DAN MAJALISA

17/12/2025

Follow me I will follow u back

14/12/2025

😍🥺💔
Babban abin da ke jawo kuskuren fahimta tsakanin mutane shi ne: tunaninmu cewa duk abin da muke gani a zahiri, to shi ne gaskiya…
Da kuma cewa fuskokin mutane madubin zuciyarsu ne. Har wani karin magana "Labarin zuciya a tambayi fuska"
Alhali kuwa gaskiya ita ce: mutum halitta ce mai ban mamaki…
Yakan yi murmushi don ɓoye karyewarsa, yakan yi dariya don rufe raɗaɗinsa, ya kan bayyana ƙarfi da jarumta, alhali yana dab da faɗuwa.

Mutane ba sa rayuwa ba tare da raunuka ba; Kowane mutum yana da wani yaƙi da yake gwabzawa a zuciyarsa, wanda babu wanda ya sani:
Akwai abin da yake tsoro wanda bai furta ba, akwai tunanin da ke ƙona masa rai, akwai tambayar da ke hana shi barci.

Saboda haka, bai kamata mu yi hukunci kan mutum bisa shirunsa ba, ko murmushin fuskarsa kawai ba, ko idan ya bayyana tsanani ko nisa da mutane ba…
Musamman Idan mutum ya bayyana wani abu, wanda an san ba halinsa ba ne.

Wanda ya yi shiru, wataƙila yana fama da abin da ya kasa faɗi…
Wanda yake ware kansa da nisanta kansa, wataƙila shi ne mafi buƙatar ƙauna…

Ba duk wanda ya yi shiru ne yake cikin natsuwa ba…
Ba kuma duk wanda ya yi murmushi ne yake cikin farin ciki ba…
Akwai zuƙatan da ke neman taimako, ba tare da sun fitar da murya ba.

Allah ba Ya auna mu da ƙarfimu…

Allah Ya shiga lamarinmu, Ya ƙarfafi zuƙatanmu, Ya yaye mana dukkan damuwa.
Amin🤲🤲🤲

18/10/2023
25/04/2023

Very soon you will touch your own million.

25/04/2023

Can you solve this ?

07/03/2023

Sabuwar Makarantar Koyarwa Kenan Wacce Sheikh Farfesa Maqari Zaria Ya Gina Da Hannunsa Domin Koyar Da Yara

Daga Muftahu Yahaya Mai Dandarani

Want your school to be the top-listed School/college in Lagos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Lagos