Darul Tauheed Lafia, Nasarawa State.

Darul Tauheed Lafia, Nasarawa State. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Darul Tauheed Lafia, Nasarawa State., School, Hayatudeen . A. Keana Street, Lafia.

21/06/2026
21/06/2026

Celebrating our 12th year on Facebook. Thank you for your continuing support. We could never have made it without you. 🙏🤗🎉

22/05/2026

Munafurci kala biyu ne!

Muna gayyatar yan’uwa da abokan arziki zuwa wurin bude tafsirin Malamin mu, wanda zai gudana gobe kaman haka in Shaa All...
18/02/2026

Muna gayyatar yan’uwa da abokan arziki zuwa wurin bude tafsirin Malamin mu, wanda zai gudana gobe kaman haka in Shaa Allah:

1. Tafsirin Mata a Masallacin Darut Tauheed Ung. Yazawa Lafia: 09:00am - 10:00am.

2. Tafsirin Mata da Maza a Masallacin Federal University Teaching Hospital Lafia: 02:30pm - 3:300pm

3. Tafsirin Mata da Maza a Masallacin Tudun Kwashini bayan Sallan Subh ranan Asabar

Ubangiji Allah ya bamu Nasara 🤲

19/12/2025

Tsarabar wannan Juma’a daga Bakin Imam Ibrahim Babangida a Massalacin Darut tauhid Lafia.

Kada ka shiga cikin bukukuwa ko al’adu da ba na addininka ba, haka kuma ka guji zagin abin da waɗanda ba Musulmi suke bautawa, domin hakan na iya sa su zagi Allah Maɗaukaki, Tsarkakke.

16/12/2025

Wannan takaitaccen nasiha daga Imam Ibrahim Babangida akan muhimmancin biyayya da kyautatawa ga iyaye.

Ubangiji Allah ya bamu ikon biyayya da kyautatawa iyayen mu 🤲

01/12/2025

Rayuwa aro ce, mutuwa gaskiya ce, kuma makoma Allah ne kaÉ—ai Ya san ta.

“Kullu nafsin ẓa’iqatul maut…”
(Duk wani rai mai ɗanɗanar mutuwa ne…)
(Qur’an)

Manzon Allah ya ce:
“Ku yawaita tuna mai katse jin daɗi (wato mutuwa).”
(Hadith)

29/11/2025

WaÉ—anda ALLAH ba zai kalla ba a ranar Alkiyama

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah

RANAR DA KA BAR MAHAIFIYARKA, RANAR DA MAQIYA ZASUYI NASARA A KANKA ✊Mahaifiyata ita ce komai a gare ni, shi ya sa ina k...
29/11/2025

RANAR DA KA BAR MAHAIFIYARKA, RANAR DA MAQIYA ZASUYI NASARA A KANKA ✊

Mahaifiyata ita ce komai a gare ni, shi ya sa ina kammala jagorantar sallar Juma’a a yau, kai tsaye na je domin karɓar addu’o’i dafatan alkhairi daga gareta.

Allah Maɗaukaki Ya ci gaba da yi mata albarka, Ya kiyaye ta, Ya kuma daukakata, yasa tagama da duniya lafiya 🤲

✍️Imam Ibrahim B. Ibrahim (Imamu Darut-Tauheed)

Address

Hayatudeen . A. Keana Street
Lafia

Opening Hours

Monday 06:00 - 18:00
Tuesday 06:00 - 18:00
Wednesday 06:00 - 18:00
Thursday 06:00 - 18:00
Friday 06:00 - 18:00
Saturday 06:00 - 08:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Tauheed Lafia, Nasarawa State. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category