06/01/2025
Daga shigan mu sabon shekaran nan har mun kai 6 ga wata
Before you know it, shekaran zata kai karshe
Tambayan anan shine, shin zaka so ko zaki so ace 2025 ya kai karshe the same way 2024 ya kare ba tareda kun cimma burinku ba?
A kulun idan aka shiga sabon shekara kowa yanada burinda yake so yacinmawa zuwa karshan shekara
But most at times mutane kalilan ne ke iya cin ma burin nan da s**a kudirta wa kansu, sauran ko ba a magana...
shin ko meyasa?
Most at times dayan cikin abu biyun nan ne...
1. Mutun baisan abinda yakamata yayi dan ya cimma wanan burinsa ba (Lack of Skill or Knowledge):
Misali: mutumin da yace yanaso ya sama miliyan 5 zuwa karsha shekara ama baida sana'ar da zata iya kawo mai wanan kudin, kuma bai da aikin da yakeyi da za a iya biyan shi wanan kudin, ta yaya zai iya samun miliyan 5 zuwa karshan shekara?
Idan har kana wanan category din toh abinda ya kamata kayi shine kaje ka koya skills dinda zai iya saman ma wanan kudin, idan ba hakaba 2025 zata sake karewa batarada ka cimma burinka ba.
2. Mutun bai Implemeting/practicing abinda zai taimaka mai dan ya cimma burin sa
So dayawa zaku gan mutane masana a wani fanni ama ba abinda ilimin nan tasu take tsinana masu
Ba dan komai ba but dan kawai ba sa aiki da ilimin nan
A kullun ina fadi ma mutane, ba yawan ilimi bane ke sa mutun ya sama kudi, aiki da ilimin ne ke kawo kudin
Kaman kasuwane, mutane biyu na da shago suna siyar da abu daya
daya a kulun sai ya bude shago, dayan kuma sai ya gan dama, a tunanin ku wa zai fi ciniki
Idan kafi kuwa ilimin web design ko graphic design ama baka practicing, ko sisi bazaka samu ba
So dayawa zaku gan wani wanda kunsan kun fishi ilimi ama ya fi ku samun kudi
Banbancin ku shine shi he is willing to do the work while ku kuma kun kiyin aikin
Wani lokacin laziness ne ke hana mutane aiki, wani lokacin kuma tsoran abinda mutane za s**e akan mutunp ne ke hana mutun aikin...
This is 2025 ya kamata mu canja tunanin mu...
Idan kasan matsalan ka rashin skill ne, toh tunda wuri ka ware wata 3 zuwa 4 ka koyi skills din da zaka koya
Idan matsalan ka tsoro ne ko yawan kasala ne toh ka sani idan baka chanja ba, ba wanda zai iya taimakan ka sai kai
Is your life and you are responsible of it
Kawai dai idan har baka chanja ba kamar yanda 2024 ta kare baka cimma komai ba haka 2025 zata kare bakacin ma komai, haka za a tayi har sai ranan da ka chanja
So is better ka chanja tun da wuri

Send a message to learn more