Dārus-Sa'adah Li Tahfizil Qur'an Wa Ulumud Deen Lafia

Dārus-Sa'adah Li Tahfizil Qur'an Wa Ulumud Deen Lafia Dārus-sa'adah is an Islamic school popularly known as islamiyya.

It teaches Qur'an and other aspects of Islam according to the teachings of the prophet, his companions and those that came after them with Iman.

13/08/2026

Masha Allah 🥰🥰🥰

Allah yayi muku albarka baki ɗaya

11/08/2026
26/07/2026

Alhamdulillāh, cikin ikon Allah, gobe Litinin ne za a fara DAURAN HADDAN LITTAFIN ARBA'ŪNA HADITH da Halƙatul Imāmu Nāfi' Al-Madanī (رحمه الله) ta shirya

🕘 Lokaci: 9:00 na safe – 1:00 na rana, sannan 4:00 – 6:00 na yamma.

📍 Wuri: Masjidus Ṣaḥābah, Lafia.

Muna roƙon Allah maɗaukakin sarki Ya sanya wannan daura ta zama mai albarka, Ya sauƙaƙa haddacewa, Ya ba mu ilimi mai amfani da aiki nagari.

بارك الله فيكم، ونفع بكم.

DAURA     DAURA     DAURA  Imāmu Nāfi' Al-Madanī (رحمه الله) na farin cikin sanar da ɗalibanta cewa za ta gudanar da wat...
23/07/2026

DAURA DAURA DAURA

Imāmu Nāfi' Al-Madanī (رحمه الله) na farin cikin sanar da ɗalibanta cewa za ta gudanar da wata ta Musamman na Littafin Arba'una Hadith, wacce za ta gudana na kwanaki huɗu kacal.

Kwanakin Daura: Kwanaki huɗu.

Ranar Farawa: Litinin, Talata, Laraba da Alhamis
12, 13, 14 & 15 - Safar - 1448
27, 28, 29 & 30 - July - 2026

Lokaci: 9:00am - 1:00pm
4:00pm - 6:00pm

Wurin Gudanarwa: Masjidus Sahābah, Lafia

Mahalarta: Ɗaliban Halƙatul Imāmu Nāfi' Al-Madanī Maza Da Mata

الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات 🌹🌹🌹 فقد منّ الله تعالى على  #أختينا أم عطية و أم شريم بحفظ منظومة  #المقدمة فيما يجب ...
18/07/2026

الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات 🌹🌹🌹
فقد منّ الله تعالى على #أختينا أم عطية و أم شريم بحفظ منظومة #المقدمة فيما يجب على قارئ القرآن أن يعلمه، نسأل الله أن يبارك في علمهن و أن يعينهن على الحفظ و العمل به إنه ولي ذلك والقادر عليه 🏆🏆🏆

20/06/2026

NATIONAL NANA ASMA'U FOUNDATION QUR'AN RECITATION COMPETITION NASARAWA STATE CHAPTER 🇳🇬

🕋 _PRESENT NANA ASMA'U QUR'AN RECITATION COMPETITION NASARAWA STATE_ 🕋

@ LAFIA LGC_1448AH/2026

FEMALE
NAME: HAFSAT SAID BALARABE

LGC: LAFIA

CATEGORY: 10 HIZB

28/05/2026

23/05/2026

Ƴan uwa Kamar yadda neman ilimi ke buƙatan sadaukarwa, haka koyar da shi ke buƙatan sadaukarwa
Saboda haka in aka ce ustazai duk su runtuma su koma kasuwa to su wanene zasu koyar da ƙannen mu da ƴaƴan mu, ko dai haka muke son ganin al'umman Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama cikin jahilci?
أفلا تعقلون؟

Waɗannan wasu daga cikin ƴan uwa maza da mata waɗanda s**a halarci dāurar mu ta ilimi na   Manẓūmar Tuḥfatul Aṭfāl wal-G...
21/05/2026

Waɗannan wasu daga cikin ƴan uwa maza da mata waɗanda s**a halarci dāurar mu ta ilimi na Manẓūmar Tuḥfatul Aṭfāl wal-Ghilmān ta Sheikh Sulaimān bn Ḥusain Al-Jamzūrī - Allah Ya yi masa Rahama

1. Hasiya Hudu
2. Asma'u Hussaini Muhammad
3. Hafsat Sa'eed
4. Amina Hussaini Muhammad

Muna roƙon Allah Ya sanya albarka cikin ilimin su, Ya ƙara musu imani da shiriya, Ya kuma sanya wannan aiki ya zama tsantsa domin neman yardan sa mai girma, kuma Ya sanya shi cikin ibadodin da aka karɓa masu amfani a duniya da lahira.
Allah Ya saka wa kowa da alkhairi, Ya kuma ba mu dacewa da ilimi mai amfani da aiki na ƙwarai.

22/04/2026

Watanni masu Alfarma sun shiga, Saboda haka ka Hankalta!!!
Allah maɗaukakin sarki yace:- kada ku zalunci kawunan ku a cikin su".
Watanni ne masu alfarma guda uku a jere; Zhul-ƙa'dah, Zul-hijjah da Al-muharram.
Muna fuskantan kwanaki ne masu girma, Ayyuka suna ninninkuwa a cikin su, munanan ayyuka kuma suna girmama ta ɓangaren yanayi ba ta ɓangaren adadi ba!.
Waɗannan kwanaki ba kwanaki ne masu wucewa da sauri ba, sai dai kwanaki ne sun kai kwanaki casa'in.
Duk aiki da ka gabatar cikin wannan kwanaki zai zamo mai nauyi cikin mizanin ka saboda shigan wannan watan na Zhul-ƙa'dah.
Saboda haka, ambaton ka ga Allah, biyayyan ka ga iyayen ka da sallolin ka (Na farilla da Nafila) zasu zamo masu girman daraja a wajen Allah , saboda haka ka kyautata, kuma ka yawaita ayyukan ɗa'a ga Allah maɗaukakin sarki.
Hakazalika zunubai ma da zalunci nauyin alhakin su yana girmama, alhakin su yafi tsanani a cikin waɗannan watannin.
Ka kula!!!
Kana cikin watanni ne masu alfarma

Address

Government House Bypass Near San Health Lafia
Lafia Beriberi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dārus-Sa'adah Li Tahfizil Qur'an Wa Ulumud Deen Lafia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share