Tazkiyyah Qur'anic school kuta

Tazkiyyah Qur'anic school kuta SOARING TO EXCELLENCE

27/11/2025

Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'un.

Allah Ya yi wa Shehu Dahiru Usman Bauchi rasuwa. Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa.

27/11/2025
27/11/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

A madadin Kwamitin Shirya Musabaqa wanda Mai Girma Wakilin Raya Kasar Minna ALHAJI SULEIMAN BALA ANNU KUTA ke jagoranta kuma ake gudanarwa a kowace shekara, muna farin cikin sanar da dukkannin makarantu da ke cikin garin Kuta da kauyukan garin Kuta cewa:

Za a fara Musabaqar Al-Qur’ani ta bana rana 21 ga watan Disamba, sannan za a kammala ta rana 28 ga watan Disamba, 2025.

Dukkanin makarantu za su iya yin rajista kai tsaye ta hanyar tuntubar wadannan jami’an:

Alhaji Mallam Ishaq Imam
📞 09013412420

Alhaji Mallam Ibrahim Adamu (Mallam Ubale APWO)
📞 08063939413

Haliru Abdulkadir Imam
📞 07065903891
📞 07088429772

27/11/2025

Wata yarinya mai shekaru 13, Hasiya A. Bawa daga kauyen Kudodo, ta kwanta a asibiti bayan da wasu mutum uku s**a yi mata fade wansa ake zargin ’yan bindiga ne yayin da take dawowa daga kasuwa tare da babban yayanta, Rabiu A. Bawa.

Wannan mummunan lamari ya kara nuna yadda hare-haren ’yan bindiga s**a kara kamari a yankin Lakpma na karamar hukumar Shiroro, Jihar Neja, lamarin da ya jefa al’umma cikin tsananin fargaba da rashin tabbas.

27/11/2025

Address

ANGUWAN ZOGALE KUTA
Kuta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tazkiyyah Qur'anic school kuta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category