π™ˆπ™–π™¨π™–π™§π™–π™ͺ𝙩𝙖𝙧 π™π™–π™žπ™§π™–

  • Home
  • Nigeria
  • Kumbotso
  • π™ˆπ™–π™¨π™–π™§π™–π™ͺ𝙩𝙖𝙧 π™π™–π™žπ™§π™–

π™ˆπ™–π™¨π™–π™§π™–π™ͺ𝙩𝙖𝙧 π™π™–π™žπ™§π™– ya kunshi:-
1. kawo karatukan malaman darikar
2.raddi ga makiya sufanci
3. da sauransu

MãSÑraútar ƴÒn Fãira IßrÀhimíyyÒ, page ne na ilmantar da mutane Allah da Annabi bisa matafiyar Sufaye, masumman Shehu tijani (R.A) da Sahibul Faira Shehu Ibrahim Niass.

Shirunku Zance ne, muganarku buya ce.
05/08/2026

Shirunku Zance ne, muganarku buya ce.

Rabbi ajib dan Albarkar Shehu tijjani
05/08/2026

Rabbi ajib dan Albarkar Shehu tijjani

Kasan Allah, Allah zai sanar da mutane kai
23/07/2026

Kasan Allah, Allah zai sanar da mutane kai

ZANCE NA GASKIYA:-Yan Faira muji Tsoron Allah, mu kayayi bala'in  da zai biyo baya idan bamu yaki karya mun tabbatar da ...
16/07/2026

ZANCE NA GASKIYA:-
Yan Faira muji Tsoron Allah, mu kayayi bala'in da zai biyo baya idan bamu yaki karya mun tabbatar da gaskiya ba, to Wllh Wllh Wllh haqqin shehu ibrahim dake kanmu sai yacimu.
Ko mutsayawa shehu mu yaki masu bata koyarwarsa da ilmantarwar sa, ko kuma mubasu gurin zama acikinmu mu daure musu gindi, mujira masifa dazata biyo, dan Wllh akan kin kiayaye haqqin shehu ibrahim dake kanmu Allah zai hukuntamu da abinda kuka maye gurbinsa.

16/07/2026

Ai ba hadi kowa yasan na Allah yasan Wakilan Shedan.
12/07/2026

Ai ba hadi kowa yasan na Allah yasan Wakilan Shedan.

Ku tara ku raka ku jira 😍πŸ₯°
11/07/2026

Ku tara ku raka ku jira 😍πŸ₯°

Habibi Album 17th July 2026

05/07/2026

Address

Kumbotso L. G. A
Kumbotso
ISAHWAZIRIROAD

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π™ˆπ™–π™¨π™–π™§π™–π™ͺ𝙩𝙖𝙧 π™π™–π™žπ™§π™– posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share