Matasan Sunnah Kudan

Matasan Sunnah Kudan

Share

Karantawa da Fadakarwa

26/07/2026

“Ka san na daga cikin ribar shiga Aljanna, shi ne zaka haɗu da Manzon Allah, yana daga cikin mafi daɗin gidan Aljanna shi ne zaka ga Allah. Allah yasa muna da rabo.”

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
(Hafizahullah)

23/07/2026

GARGAƊI!

Akwai wasu kafafen bogi Musamman a kafar Facebook, suna rubutawa da yaɗa labaran ƙarya akan Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe cewa "Tunda yake bai taɓa ganin ɗan siyasa mai yawan karatun Qurani k**ar shugaba tunibu ba" Wannan Labari ƙarya aka ƙirƙira aka yaɗa, kuma hakan babban laifi ne ga dokokin ƙasa, haka zalika laifi ne a wajen Allah.

Sheikh Kabiru Gombe bai taɓa faɗan wannan magana ba, in kuma akwai wanda zai kawo muryar inda ya faɗi haka zamu bashi tukwuicin Naira miliyan ɗaya (1,000,000.00.)

Bugu da ƙari tuni mun miƙa koƙen mu ga jami'an tsaro, akan irin waɗannan masu zama su tsara labarin ƙarya ga al'umma, kuma Insha Allah idan aka k**a su zasu zama abun kwatance ga yan baya, tun daga marubutan har kafafen da suke yaɗa irin wannan karerayi.

Allah yasa su ji da kunnen basira.

Jibwis Nigeria

22/07/2026

MUTUNCIN KAI

"Idan Mutum ya san mutuncin kansa, hakuri yake idan mace ta nuna ba ta son sa."

PROF MUHD SANI UMAR R/LEMO HAFIZAHULLAH.

22/07/2026

Idan ka dogara da mutum, cikin sauki zai kunya taka, amma idan ka dogara da Allah , cikin sauki zaka kunya ta wanda yake tsammanin dashi ka dogara.

~Sheikh Aliyu Rasheed Makarfi

22/07/2026

📌📌📌

22/07/2026

Duk Rigimar Da Take Kanka In Dai Zaka Saurari Ayoyin Allah To Za Kaji Sassauci Acikin Wannan Yanayin.

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum.

22/07/2026

Ameen Yaa Rahman 🤲

22/07/2026

NASIHA AKAN SON ZUCIYA 👌

Son zuciya yana sa mutum ya kauce wa gaskiya ya bi abin da zuciyarsa ke so.
Musulmi na gari shi ne wanda yake fifita umarnin Allah da Sunnar Manzon Allah ﷺ.
Duk wanda ya rinjayi son zuciyarsa, Allah zai ɗaukaka matsayinsa a duniya da lahira.
Ka yawaita tuba, addu'a, da neman ilimi domin su taimaka wajen yaƙar son zuciya.
Ka yi muhasabar kanka a kowane lokaci, kada sha'awa ta rinjayi imani.
Allah Ya tsare mu daga bin son zuciya, Ya sa mu kasance cikin masu bin gaskiya. Amin.Allah Ya ba mu ikon bin gaskiya da nisantar son zuciya. Ameen🤲.

Abdull Sunnah✍️

22/07/2026

Allah ya jaddada rahamar sa gareka
Sheikh Abubakar Abdullahi Giro Argungu 🤲

22/07/2026

" Duk wanda ya yiwa Dan uwansa addua a bayan idonsa, Allah swy zai wakilta mala'ika ya roka maka kwatankwacin abinda ka roka masa " ( in ji Annabi S.A.W. )

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
( Hafizahullah ).

Want your school to be the top-listed School/college in Kudan?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Kudan