31/08/2026
Albishirin ku al'ummar Kasata Najeriya musamman yan Jihar Kebbi
In Sha Allahu zamu Fara muhadarori masu taken darussa Kamar haka:
1.👉Alakar musulinci da siyasa• √
2. 👉Matsayin zabe a•√ musulinci
3. 👉Hanyoyin samarda shiwagabanni na gari•√
4. 👉Matsayar mu a siyasa•√
5.👉 Hakkin da ke kan shugaba• √
Zamu sanarda masu gabatarda karatun nan gaba Kadan, in Sha Allahu.
Zamu sanar ku Malamai masu gabatarwa da kuma rana da lokaci da wuri nan bada jimawa ba, in Sha Allahu
✍️By Muassasatu Imamu Malik Koko