Koyon Larabci Arabic language

Koyon Larabci Arabic language Making Arabic simple, practical, and meaningful. We teach Arabic through everyday conversations, wisdom, culture, and Islamic values. Learn Arabic. Go Further.

Understand More.

14/09/2026

Know these

Wasu sun ƙi koyon Larabci saboda suna ganin da zarar sun mutu za'a tayar da su Larabawa.Ƴan uwa ku koyi Larabci, ba wani...
14/09/2026

Wasu sun ƙi koyon Larabci saboda suna ganin da zarar sun mutu za'a tayar da su Larabawa.
Ƴan uwa ku koyi Larabci, ba wani nassi da yace zaka tashi ka iya Larabci bayan mu2wa.

MAZA MA GA NAKU NA LARABCI IN SHAA ALLAH.Anjima kuma wane ya kamata muyi?
13/09/2026

MAZA MA GA NAKU NA LARABCI IN SHAA ALLAH.

Anjima kuma wane ya kamata muyi?

13/09/2026

Abubuwan da ake samu a cikin gida.

MATA SUNE IYAYEN AL'UMMA.Jinās na Larabci 🥰
13/09/2026

MATA SUNE IYAYEN AL'UMMA.

Jinās na Larabci 🥰

USTAZAI SUNE FITILAR AL'UMMA. SHIYASA NAYI MASU WANNAN.Akan mi kuke so muyi na gaba
13/09/2026

USTAZAI SUNE FITILAR AL'UMMA. SHIYASA NAYI MASU WANNAN.

Akan mi kuke so muyi na gaba

ARABIC JINĀS 🤩Ku kawo mana naku salon
13/09/2026

ARABIC JINĀS 🤩

Ku kawo mana naku salon

JINĀS ƊINKU MASOYA LARABCI.''Ban taɓa ganin followers na kirki kamar na shafin Koyon Larabci Arabic Language ba'' Haka w...
13/09/2026

JINĀS ƊINKU MASOYA LARABCI.

''Ban taɓa ganin followers na kirki kamar na shafin Koyon Larabci Arabic Language ba''
Haka wani abokin aikin addini ya faɗa mani.
Allah ya biyaku da Aljannah.

ARABIC IN LOVE ❤️Muna da kyawawan tsarikan koyon Larabci a hankali zamu kawo su in dai kuna bibiyarmu.
13/09/2026

ARABIC IN LOVE ❤️

Muna da kyawawan tsarikan koyon Larabci a hankali zamu kawo su in dai kuna bibiyarmu.

DUK WANDA YA SHIRYA KOYON LARABCI...A yau ranar darasi ce, duk wanda ya shirya koyon Larabci to ya dawo Anjima kaɗan.   ...
13/09/2026

DUK WANDA YA SHIRYA KOYON LARABCI...

A yau ranar darasi ce, duk wanda ya shirya koyon Larabci to ya dawo Anjima kaɗan.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Koyon Larabci Arabic language posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share