20/07/2026
W A D A T A R Z U C I
Annabi ﷺ ya ce: "Duk wanda lahira ce babban damuwarsa, Allah zai sanya masa wadatar zuci. Saboda haka, duk abin da Allah Ya ba shi, ko da kaɗan ne, zai ji ya wadace shi kuma ya gamsu da shi. Haka kuma, za ka same shi a kowane lokaci cikin natsuwada kwanciyar hankali."
Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo (Hafizahullah)
✍️ Majidadi Graphics Da'awah
Ya Allah ka azurtamu da wadatar zuci 🤲