Hausa media

Hausa media Educational / Hausa documentary/Inspirational Page

An dai san turawa Vikings a shekarun baya suna amfani da man shafawa da ake yi da kashin agwagwa. Haka kuma 'yan kasar G...
02/09/2026

An dai san turawa Vikings a shekarun baya suna amfani da man shafawa da ake yi da kashin agwagwa. Haka kuma 'yan kasar Girka sun yadda cewa kashin tattabaru da ake hada shi da wasu ganyayyaki .

Ƙarin bayani - https://trib.al/s7sOau9

Albarkacin MANZON ALLAH SAW: Zuwa yanzu yaron da uban gidansa ya zane saboda ya je wajen Mauludi ya samu gudummawar kuɗi...
31/08/2026

Albarkacin MANZON ALLAH SAW: Zuwa yanzu yaron da uban gidansa ya zane saboda ya je wajen Mauludi ya samu gudummawar kuɗi daga wurin Al'umma fiye da Naira milyan 3

Kiristan mai suna Peter Ibrahim dake a jihar Plateau ya gina Masallacin Juma’ar ne a ƙaramar hukumar Barkin Ladi
30/08/2026

Kiristan mai suna Peter Ibrahim dake a jihar Plateau ya gina Masallacin Juma’ar ne a ƙaramar hukumar Barkin Ladi

Wata matashiyar Kirista mai suna Alpha Charles Borno ta samu tayin tallafin gudanar da ibadar Umrah, bayan wani mutum ya...
30/08/2026

Wata matashiyar Kirista mai suna Alpha Charles Borno ta samu tayin tallafin gudanar da ibadar Umrah, bayan wani mutum ya nuna sha’awarsa kan yawan yabon da take yi wa Annabi Muhammad ﷺ.

Rahoton ya ce mutumin ya bayyana cewa idan Alpha Charles Borno ta shirya zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar da Umrah da kuma ziyartar Masallacin Annabi ﷺ a Madina, zai biya mata kuɗin tafiyar.

An ruwaito cewa ya ce: “Idan dai za ki iya zuwa ki kai wa Annabi ﷺ ziyara, ki zo ki karɓi kujerar Umrah.”

Sai dai, rahotannin da Dove News Hausa ta samu ba su bayyana ko ta amince da tayin Umrah ɗin ko kuma ta fara shirin tafiya

An shafe dare ana jin ƙarar harbe-harbe da fashe-fashe a sassa daban-daban na Yamai babban birnin Nijar.Ƙarin bayani - h...
29/08/2026

An shafe dare ana jin ƙarar harbe-harbe da fashe-fashe a sassa daban-daban na Yamai babban birnin Nijar.

Ƙarin bayani - https://trib.al/a08uRBP

Sheikh Mohammed ne mutumin da Amurka ke zargi da tsara harin ranar 11 ga watan Satumban 2001, kuma ana masa kallon ɗaya ...
27/08/2026

Sheikh Mohammed ne mutumin da Amurka ke zargi da tsara harin ranar 11 ga watan Satumban 2001, kuma ana masa kallon ɗaya daga cikin jagororin al-Qaeda a lokacin Osama Bin Laden

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4qBrcpC

Iyalan shahararriyar mawaƙiyar Amurka, Dolly Parton sun sanar da rasuwarta a ranar Talata tana da shekaru 80 Dolly ta sh...
26/08/2026

Iyalan shahararriyar mawaƙiyar Amurka, Dolly Parton sun sanar da rasuwarta a ranar Talata tana da shekaru 80

Dolly ta shafe tsawon lokaci tana nishaɗantar da mutane, inda ta rubuta waƙoƙi sama da 3,000 cikin shekaru 60

Hajiya Khadija Isa Ali Pantami, matar Farfesa Isa Ali Pantami, ta dauki nauyin shirya abinci ga masu gudanar da jerin gw...
25/08/2026

Hajiya Khadija Isa Ali Pantami, matar Farfesa Isa Ali Pantami, ta dauki nauyin shirya abinci ga masu gudanar da jerin gwanon Maulidin Annabi Muhammad (SAW) a birnin Gombe.

Rahotanni sun bayyana cewa an shirya sama da 1,000 na kunshin abinci (takeaway) domin rabawa masu halartar jerin gwanon Maulidin da sauran masoya Annabi Muhammad (SAW).

A yayin rabon abincin, Zeenariya Pantami ta wakilci Hajiya Khadija Isa Ali Pantami wajen isar da abincin ga mahalarta taron a garin Gombe.

Wannan mataki na daga cikin abubuwan da aka gudanar a yayin bikin Maulidin bana, inda aka raba abinci ga masu halartar jerin gwanon domin nuna kulawa da farin ciki da zagayowar Maulidin Annabi Muhammad (SAW)

Maza ba kunce mu mata kamar ledar pure water ne ba sai ku ɗauka mu gani in ji KhadijaKu duba ƙasa don ƙarin bayani👇👇
24/08/2026

Maza ba kunce mu mata kamar ledar pure water ne ba sai ku ɗauka mu gani in ji Khadija

Ku duba ƙasa don ƙarin bayani👇👇

Address

Katsina
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category