Markazu Mirathil Anbiya'i

Markazu Mirathil Anbiya'i Ilimi Rabo ne Mai Tsoka Sheikh Yusuf Shu’aibu Azzuhudy

26/08/2026

Wa azin Aure
Tare da
Sheikh Yusuf Shu’aibu Azzuhudy
A masallacin Juma’a dake
Batagarawa LG Katsina

Ibrahim dan Adhama yace;1. Duk shugaban da bai Adalci, shi da Danfashi da makami duk daya suke.2. Duk malamin da baijin ...
26/08/2026

Ibrahim dan Adhama yace;
1. Duk shugaban da bai Adalci, shi da Danfashi da makami duk daya suke.
2. Duk malamin da baijin tsoron Allah, shi da kura duk daya suke
3. Duk wanda ya kaskantar da kanshi ga wanin Allah, shi da kare duk daya suke

Siyaru A'alamin Nubala'i Juzi na7, shafi na 394

Sheikh Yusuf Shuaibu Azzuhudy

26/08/2026

KASHEDIN KA DA YIN ASARA IRI BIYU

26/08/2026

JAMA'AH HAKA ZA'AI TA KASHE MUTANE ?

SHAWARA 👇
26/08/2026

SHAWARA 👇

25/08/2026

ليس كل من يبتسم لك يحبك

✅Gagarumin Wa’azin da za’a gabatar a garin Batagarawa LG a cikin birnin katsina Idan Allah ya kaimu ranar Laraba📍26/08/2...
24/08/2026

✅Gagarumin Wa’azin da za’a gabatar a garin Batagarawa LG a cikin birnin katsina
Idan Allah ya kaimu ranar Laraba
📍26/08/2026
Allah ya bada ikon zuwa Ameen 🤲

KA AUNA RA'AYIN KA DA HANKALI DA ADDINI KAGA IN YA DACE...
24/08/2026

KA AUNA RA'AYIN KA DA HANKALI DA ADDINI KAGA IN YA DACE...

22/08/2026

Address

Aldusar Park And Zoo
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markazu Mirathil Anbiya'i posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category