19/07/2025
Filin Polo Students Development Hub
We Provide Free Guidance and Counselling, Extra Lesson, Mentorship and Vocational skills Etc.
19/07/2025
12/07/2025
🌱 Tree Planting for a Greener Future! 🌳
Today, FILIN POLO STUDENTS DEVELOPMENT HUB proudly planted two trees as part of our effort to promote environmental awareness and fight climate change.
Together, we can grow a greener and healthier community.
Small actions like this can make a big difference! 💚🌍
23/08/2024
You're All invited
19/08/2024
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!😭
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!😭
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!😭
Munyi Babban rashin Mutumin Arziki, Abokin Amana, Sannan kuma Abokin Gwagwarmana.
Lallai Mutuwa bata barin wani domin Wani. Munyi rashin wani Babban Reshe a cikin Abokan na Gwagwarmaya.
Allah ya jiqanka Cmrd MuhMuhammad Musa bamu juriyar wannan Babban Rashi da mukayi.
03/03/2024
Yau muna 3/3/2024 mun samu ziyara daga kungiyar WAKILIN YAMMA II YOUTHS ORGANIZATION.
Wannan ziyarar ta samu asali ne daga irin yadda wasu daga cikin mambobin kungiyar s**a gani.
An tattauna batutuwa masu tarin yawa, wanda muke fatan za su amfani al'ummah yamma II dama jihar katsina baki daya.
Daga bisani Babban sakataren kungiyar FSDH malan Al-mustapha Ahmad ya yi jawabin bada tabbacin bayar da goyon baya ga wannan kungiyar domin samun nasara.
Sannan kuma ansamu nasara tattaunawa da shugabannin duka kungiyoyin domin nemo hanyoyin ciyar da yankin gaba.
Muna godiya da wannan ziyara fatan Allah ya shiga lamarin mu.
03/03/2024
Daya daga cikin shugabannin kungiyar WAKILIN YAMMA II YOUTH ORGANIZATION.
Kuma shi ne ma'ajin kungiyar inda ya bayar da shawarwari masu girma ga dalibai.
17/02/2024
ZIYARAR GANI DA IDO KENAN DA UWAR KUNGIYAR GAMAYYAR DATTAWAN UNGUWAR FILIN POLO, TURARUKA,SHOLA QUARTERS,MASOYA ANNABI, SHAKKA QUARTERS,CHE-CHENIYA DA GAREJIN HAIDO.
Yau muna 17/02/2024 wannan kungiya mai tarin albarka ta filin polo Students Development Hub, ta samu ziyara ta musamman da uwar kungiyar gamayyar unguwannin dake filin polo s**a kawo mata wajen da take gudanar da extra lesson da kuma entrepreneur.
Bayan jawabin gabatarwa da sakataren gamayyar kungiyar filin polo ya yi, sannan ya bayyana irin jindadin su ga matasan dake gudanar da wannan shirin.
Haka kuma, sun bada tabbacin bada duk wata gudunmuwa domin ganin an samu nasarar wannan shirin mai albarka.
Daga bisani kuma shugaban kungiyar filin polo Students Development Hub ya yaba masu bisa ga wannan ziyarar girmamawar.
Muna godiya tare da fatan Allah ya maida baki gida lafiya.
Cikin hukuncin Allah yanzu haka , mun samu bakuncin uwar kungiyar dattawan Filin polo. Details soon.
13/01/2024
Masha Allah bayan hutun zangon karatu na farko da wannan kungiya ta bayar ga daliban dake daukar horon extra lesson,yau cikin ikon Allah an dawo domin cigaba daga inda aka tsaya.
Muna rokon Allah ya bamu nasara, tare da fatan Allah ya bama daliban mu sa'a a duk inda suke.
Yau 13/01/2024 muka dawo gabatar da Extra lesson na Dalibai.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Katsina