Abdulrauf Aliyu Tamasi Dra

Abdulrauf Aliyu Tamasi Dra

Share

MY NAME IS ABDULRAUF ALIYU TAMASI DAURA UNGUWAR BAYAN IDI KOFAR AREWA DAURA

14/05/2026

Gayyata

14/05/2026

Shin kun gane cikin ina ne nan

18/04/2026

Jagoranci na gari yana farawa ne da tausayi da gaskiya da Rukon amana Arc Ahmed kabiru Abdullahi AK change yana da irin wannan nagarta ta hanyar ayyukan da yake yi domin al’umma. Ya kasance mai kula da jama’a, mai sauraron matsalolinsu, kuma mai ƙoƙarin nemo mafita.

Irin wannan nagartaccen mai kishin jama’a da ƙarfafa zuciyar matasa da mata su yi ƙoƙari su bada gudunmawa wajen gina al’umma mai kyau. Wannan shi ne salon jagoranci da ke kawo ci gaba da haɗin kai.

Allah ya sa ayyukansa su ci
gaba da zama alheri ga al’umma. Daura zone baki daya.

AK change ✌️2027 sanatan Daura zone da ikon Allah.

MS Baiwa

22/12/2025

IBRAHIMU YAYI TAJALLI CIKIN IBRAHIMU

03/09/2024

Sama Da Shekaru 50, Marigayi Sa'adu Zungur Ya Yi Wannan Wa'azin A Sigar Wake

~ Matukar a arewa da karuwai,
~ yan daudu dasu da magajiya.
~ Da samari masu ruwan kudi,
~ Ga mashaya can a gidan giya.
~ Matukar yayan mu suna bara,
~ T**i da Loko-lokon Nijeriya.
~ Hanyar birni da na kauyuka,
~ Allah baku mu samu abin miya.
~ Sun yafu da fatar bunsuru,
~ Babu mai tanyonsu da dukiya.
~ Babu shakka yan kudu zasu hau,
~ Dokin mulkin Nijeriya.
~ In ko yan kudu sunka hau,
~ Babu sauran dadi, dada kowa zai
sha wuya.
~ A Arewa zumunta ta mutu,
~ Sai karya sai sharholiya.
~ Camfe-camfe da tsibbace
tsibbacen,
~ Malaman karya yan damfara.
~ Sai karya sai kwambon tsiya,
~ Sai hula mai annakiya.
~ Ga gorin asali da na dukiya,
~ Sai kace dan annabi fariya.
~ Jahilci ya ci lakar mu duk,
~ Ya sa mana sarka har wuya.
Ya sa mana ankwa hannuwa,
~ Ya daure kafarmu da tsarkiya.
~ Bakunan mu ya sa takunkumi,
~ Ba zalaka sai sharholiya.
~ Wagga al’umma mai zata yo,
~ A cikin zarafofin duniya.
Kai Bahaushe ba shi da zuciya ,
~ Zaya sha kunya nan duniya “.
~ “Mu dai hakkin mu gaya muku,
~ Ko ku karba ko kuyi dariya.
~ Dariyar ku ta zam kuka gaba,
da nadamar mai kin gaskiya.
~ Gaskiya ba ta neman ado,
ko na zakin muryar zabiya.
~ Karya ce mai launi bakwai,
ga fari da baki ga rawaya.
~ Ga kore ga kuma algashi,
toka-toka da ja sun garwaya”.
~ Marigayi Sa’adu Zungur a cikin
~ waken sa mai suna “Arewa
~ Jamhuriya ko Mulukiya”

Allah Yajikan Malam Saadu Zungur
Allah kayimasa Rahama, amin.

Daga Shafin Rabi Musa Saulawa

29/07/2024

SHEHU BARHAMA"

Ya musuluntar da Al-ummah sama da Dubu hudu (4000) a kasar Ghana Tamale, ya musuluntar da Al-ummah sama da Dubu biyar (5000) a France

Yanada miliyoyin mabiya a kasashen Duniya kamar Snehal, Gambia, Nigeria, Mauritania, Ghana, Ivory coast, China, Indonesia,
France, United state and the kingdom

Sheikh Ibrahim Inyass ya Rubuta littattafan ilimi Guda saba'in da biyar (75), ya bada ilimi a nahiyar Africa da Duniya Baki Daya

Sheikh Ibrahim Inyass ya Rubuta baitika na yabon manzon Allah ((S.A.W)) wanda ya zagaye Duniya Har yakai ga a zamanin shi Babu wasu Rijalu kamar shi

Allah ya kara yarda da kusanci a gareshi, Allah ya bamu madadin su, Allah ya Raya mu akan turban su, Allah ya kara mana kaunar Annabi dan gatan Allah

✍️
Tashar Faira

Photos from Abdulrauf Aliyu Tamasi Dra's post 17/02/2024

QUNGIYAR SAMARIN TIJJANIYYA RESHEN DAURA L.G BRANCH

Alhamdulillahi cikin ikon Allah yau juma ah wadda tayi daidai da 16/2/2024 wannan qungiya maisuna a sama ta ziyar ce babbn limamin masallacin jibwis wato Malam Hassan Daura.

Malam yajidadin wannan ziyara kuma yayi addu ah Allah kara zaunar da garin mu lafiya.

Muna addu ar shima Malam Allah kara lafiya danisan kwana masu albarka
✍️ Fatuhu Abdullahi Daura

17/02/2024

Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam yana cewa Duk wanda ya so ahlin gidana to tabbas Ni yaso Wanda ke kin sukuwa wa'iya zubillah.
ALLAH KA TABBATAR DA MU MUNA MASOYAN AHLIL BAITI ALFARMAR ANNABI SALLAHU ALAIHI WASALLAM
JUMA'A MUBARAK

Photos from Abdulrauf Aliyu Tamasi Dra's post 21/01/2024

SARKI JIKAN SARKI
ALLAH KARA LAFIYA ALFARMAR ANNABI SALLAHU ALAIHI WASALLAM

10/11/2023

Assalamu Alaikum Jama'a Barkanmu Da Warhaka Sunana Abdulrauf Aliyu Tamasi Daura Na Bude Sabon Page A Wannan kafar Sadarwa Ta Facebook Zamu Rika Kawo Abubuwa Daban Daban Wanda S**a Shafi Harkokin Addinin Musulunci Muna Fatan Allah Subhanahu Wata'ala Yabamu Ikon Aiwatar Da Abinda Mukayi Niyya na Alkhqairi Kuma Yaa Sadamu da Alkhqairan Dake Cikin Wannan kafar Sadarwar Albarkacin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam.
Dan Allah Muna Rokon Duk Wanda Yayi Karo Da Wannan Sakon Namu Mai Albarka Yayi Kokari Yayi Following Ko Liking Din Wannan Sabon Page Namu Dan Darajar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam NAGODE 🙏🙏🙏

Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Daura
Katsina